Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta ce ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da hannu a damfara ta hanyar amfani da katin SIM da kuma...
Gwamnatin jihar Adamawa ta sanar da barkewar cutar Kwalera a jihar inda cutar ta yi ajalin mutum 10 a karamar hukumar Mubi. A ranar Laraba a...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Tshohon Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce siyasa ta zama wani ɓangare na rayuwarsa, kuma ba...
Rundunar ’yan sandan Jihar Edo ta kama wata mata mai suna Chioma Ezebie Adaniken bisa zargin kitsa sace kanta tare da ɗan uwanta da wani abokin...
A Amurka, Musulmi na farko kuma dan jam’iyyar Democrats mai ra’ayin gurguzu Zohran Mamdani, ya lashe zaben magajin garin birnin New York a ranar Talata. Nasarar...
DAGA ABBA ANWAR Babban abin alfahari da sowa da ya same mu, mu mutanen Kano shine yadda Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta Kasa, Sanata Barau Jibrin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin doka da ke neman amfani da harshen Hausa a matsayin harshen koyarwa a makarantun firamare da sakandare a...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ta bayyana cewa ta sallami jami’anta fiye da 100 a tsakanin shekarar 2024 zuwa 2025, a wani yunƙuri na aiwatar...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Talata, ya mika motocin sintiri 63 ga hukumomin tsaro da kuma Rundunar Hadin Gwiwa ta Farar Hula (CJTF)...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta sulhunta matsalolin da suka kai ga shiga yajin aikin likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya, tare da...
Rundunar sojin ruwan Ghana ta kama ‘yan Nijeriya da suka yi yunƙurin balaguro a ɓoye a cikin wani jirgin ruwa mai ɗauke da tutar ƙasar Panama,...
Jami’an tsaro a jihar Bayelsa sun kama wani mutum da ake zargi da sata, inda aka gano wayoyi 17 da kuma kudi a wurin taron sauya...
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya amince da aiwatar da manyan ayyukan inganta asibitoci da samar da kayan aiki na zamani a wasu daga...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta samu nasarar saka matasa 1,654 da suka tuba cikin shirin Safe Corridor, domin gyara hali da rage tashin hankali a...
Gwamnatin China ta yi gargadi ga Amurka kan duk wani yunkuri na tsoma baki cikin harkokin cikin gida na Najeriya, bayan barazanar da Shugaban Amurka, Donald...
Rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da garkuwa da mutane, fashi, da kuma haɗa baki wajen...
Aƙalla ‘yan sanda biyu da kuma jami’in rundunar Agro Rangers ta Hukumar Tsaro ta NSCDC sun jikkata a wani sabon rikici da ya ɓarke tsakanin manoma...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci shugabannin dukkan ƙananan hukumomin jihar da su riƙa gudanar da tarukan tsaro akai-akai domin ƙarfafa zaman lafiya da kariyar...
Jagoran addinin Islma a Iran Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Tehran za ta yi la’akari da yin hulda da Amurka ne kawai idan ta daina goyon...
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara aiki kan kudurin gyara dokar da ta kafa kotunan shari’ar Musulunci da kuma kotunan daukaka kara na addinin Musulunci, domin...