An tabbatar da mutuwar mutum biyu, ciki har da ɗan hakimi da kuma jami’an ɗan sanda, a wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya...
Wata likita daga sashen kula da lafiyar al’umma na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi, Dr. Zainab Mu’azu, ta bayyana cewa babu soyayyar...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke unguwar Danbare a birnin Kano ta yanke hukuncin daurin shekara biyu da wata goma ga wasu matasa biyu da aka kama...
Shugaban kwamitin tsaron cikin gida na majalisar wakilai, Garba Muhammad Ɗiso, ya ce sun samu barazana daga yan ta’adda cewa za su kai hari da bama-bamai...
Hadarin jirgin saman kasar Kenya mai suna Mombasa Air Safari, ya yi sanadiyyar mutuwar dukkan fasinjoji 11 da ke cikinsa, wadanda Jamusawa ne da ‘yan kasar...
Mazauna ƙauyukan Bazar da makwabtansu a Karamar Hukumar Yabo ta Jihar Sakkwato, sun koka cewa ’yan bindiga sun kakaba musu harajin Naira miliyan 15 tare da...
Kungiyar Kano Media Advocacy Network (K-MAN) ta bayyana alhini da tausayinta ga iyalan waɗanda suka rasu a hatsarin mota da ya faru a karamar hukumar Wudil,...
Wata babbar kotu a birnin Fatakwal, jihar Rivers, ta wanke wasu matafiya guda 12 da ake zargi da hannu wajen mutuwar Insp. Christiana Erekere, jami’ar ƴan...
Gidauniyar Sallamar Barau Care Foundation ta gudanar da rabon kayan tallafi ga mata marasa lafiya a asibitin Murtala Muhammad da ke cikin birnin Kano da kuma...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Bunza da ke Jihar Kebbi sun bayyana cewa mutane goma (10) daga cikin makiyaya Fulani sun rasa rayukansu a harin ramuwar gayya...
Firayim Ministan Albaniya, Edi Rama, ya bayyana cewa Diella — ministar kirkirarriyar basira (AI) ta farko a duniya — tana da juna biyu da jariran dijital...
Kungiyar One Kano Agenda ta bayyana rashin jin daɗinta kan barazanar da ƙungiyoyin ma’aikata na NUPENG da PENGASSAN suka yi wa Matatar Man Dangote, tana mai...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin (CFR), ya sake tabbatar da jajircewarsa wajen inganta tsaron ƙasa ta hanyar ƙarfafa matasa...
Karamar Hukumar Gwarzo ta nuna bajinta da jajircewa wajen raya da kare al’adun Hausawa da sana’o’in gargajiya a yayin bikin KANFEST (Kalankuwa Festival) wanda Gwamnan Jihar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta samu nasarar ceto yara biyu da aka sace a yankin Tilden Fulani, Ƙaramar Hukumar Toro, tare da kama wanda ake...
Akalla matasa biyar ne suka mutu a wani hatsarin Kwale-kwale da ya faru a kogin Nafada, da ke karamar hukumar Nafada a jihar Gombe. Lamarin ya...
Wani hatsarin mota da ya auku a ranar Alhamis ya yi sanadin mutuwar wani mai Babur a kan titin Apapa–Oshodi, kusa da Ibafon, a jihar Legas....
Wani ɗalibin Jami’ar Jos da ke Jihar Filato, ya kashe abokinsa, wanda shi ma ɗalibi ne a jami’ar, sannan ya binne gawarsa a bayan gidansu. Wanda...
Wata fashewar tukunyar gas da ta auku ranar Lahadi ta kone shaguna da dama a Kasuwar Orisunmibare, kusa da Baale Street, a unguwar Orile-Iganmu, jihar Lagos....
Ƙungiyar tsofaffin kansiloli na jihar Kano ta gudanar da taron saukar Alƙur’ani mai tsarki tare da addu’o’i na musamman domin neman albarkar Allah ga Gwamnan Kano,...