Fitaccen ɗan TikTok, Ashiru Idris wanda aka fi sani da Mai Wushirya, ya bayyana cewa ba zai auri Basira ’Yar Guda da kotu ta umarce shi...
Wani saurayi mai shekaru 25, Hammed Usman Tunde, ya rasu bayan abokinsa, Gafar mai shekaru 21, ya soka masa wuƙa a kirji. Lamarin ya faru ne...
Babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru Maude (SAN), na daga cikin manyan jami’an shari’a daga sassa daban-daban na nahiyar Afrika da suka halarci...
Hukumar da ke yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta tabbatar da alƙaluman mutane 172 a matsayin waɗanda zazzaɓin Lassa da ɓera ke yaɗawa...
Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta tabbatar da cewa aƙalla mutane 39 sun mutu, yayin da sama da 60 suka jikkata sakamakon fashewar...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta dakatar da bayar da rangwamen izini ga masana’antu, tare da soke duk wani rangwamen da aka riga aka bayar. Kwamishinan...
Ƙungiyar One Kano Agenda ta yi tir da wani shirin yin zanga-zanga a Kano da wasu ƙungiyoyi ke shirya wa domin neman a saki jagoran haramtacciyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da shirye-shiryen gudanar da babban bikin al’adu da fasaha na farko a tarihin jihar da ake kira KANFEST (Kalankuwa) 2025, wanda...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta kammala zagaye na hudu (Cycle 4) na shirin Rigakafin Cutar Cizon Sauro (Seasonal Malaria ChemopreventionSMC) a dukkan kananan hukumomi 44...
Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da shirin gudanar da aikin gyare-gyare a cibiyoyin sadarwa a ranar Asabar, 25 ga watan Oktoba mai zuwa. Ana sa...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin doka da ke tanadar da hukuncin daurin rai-da-rai ga duk wanda aka samu da laifin lalata da yara ƙanana...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta dakatar da yajin aikin gargaɗi na makonni biyu da ta fara. Ƙungiyar ta kuma bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana cewa babu ɗan siyasa a Najeriya da ke kishin talakawa...
Wasu ’yan bindiga sun sake kai hari a garin Faruruwa, da ke yankin ƙaramar hukumar Shanono a jihar Kano, inda suka kashe mutum ɗaya tare da...
Wata ma’aikaciyar Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta shiga hannun ‘yan bindiga a yayin da take tafiya a hanyar Aloma da ke cikin...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce ta samu nasarar kwato wasu motoci biyu na alfarma da aka sato daga ƙasar Netherlands aka shigar da su cikin...
Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (Nigerian Bar Association – NBA) ta bayyana damuwa kan rahotannin da ke cewa wata Kotun Majistare a Jihar Kano ta bayar da...
Mutane akalla 30 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 40 suka jikkata a sakamakon fashewar wata tankar mai ɗauke da fetur a kan hanyar Agaie–Baddegi...
Gwamnatin Jihar Katsina ta fara rushe shagunan jama’a da aka gina a gefen tituna da kuma kusa da gine-ginen gwamnati ba bisa ƙa’ida ba a cikin...
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun cinna wuta ga sakatariyar jam’iyyar ADC da ke Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti, a daidai lokacin da ake...