Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya (SSANU) da kungiyar ma’aikatan ilimi (NASU) sun shirya kaddamar da zanga-zangar kwana daya a fadin kasar a ranar Alhamis, 9 ga...
Wata mata mai suna Zainab Alhassan ta nemi rabuwa da mijinta Tijjani Muhammad a kotu saboda ya ƙi gyara mata wayarta da ta lalace, wadda ta...
Wani soja mai muƙamin Laftana a rundunar sojan Najeriya, Samson Haruna, ya mutu bayan da matarsa ta cinna masa wuta a lokacin da suka samu sabani...
Bayan bincike masu zurfi da PREMIUM TIMES ta gudanar da ya fallasa ministan Kimiyya, Nnnaji da tafka cuwacuwar takardun kammala karatunsa da na NYSC, a ranat...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da sabon shirin rigakafin haɗin gwiwa na cutar kyanda da kyanda bi iska (Rubella), wanda ake ake sa ran fiye da...
Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kano (KIRS) ta gabatar da wani sabon tsari na zamani da nufin sauya yadda al’umma ke biyan haraji a fadin...
Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka daga kujerar Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). Yakubu, wanda aka nada a shekarar 2015, ya yi wa’adin...
Hukumar bayar da tallafin kuɗin karatu ta Najeriya (NELFUND) ta bayyana damuwa kan yadda wasu jami’o’i ke ƙara kuɗin makaranta da ya kai tsakanin kashi 20...
Wata babbar kotun tarayya da ke zaune a Abuja, ta samu buƙatar dakatar da tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, daga tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta kafa wani kwamiti na musamman domin duba yadda ake amfani da kuɗaɗen kirifto da kuma na’urorin POS, wadanda ke ƙara tasiri...
Wani sabon rahoto da Cibiyar Binciken Gaskiya da Tsabtace Harkokin Kudi (CFTPI) ta wallafa ya gano cewa mafi yawan kananan hukumomi a Najeriya na fama da...
Akalla mutane hudu ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru da yammacin Lahadi a kan babban titin Kaduna–Abuja, kusa da Kakau, Gonin...
Wani jirgin kamfanin British Airways da ya taso daga Landan zuwa Abuja ya yi saukar gaggawa a birnin Barcelona na ƙasar Sifaniya bayan da wani tsohon...
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta kama wani mutum da ake zargi da kashe matarsa da gatarinsa a bayan gida, bayan gudanar da bikin zagayowar ranar...
Wani manomi mai shekaru a ƙaramar hukumar Agatu ta jihar Benuwai ya shiga cikin mummunan tashin hankali bayan jirgin ruwa da yake ciki tare da ‘ya’yansa...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Hukumar Tattara Kudaden Shiga ta Jihar Kano (KIRS) ta kaddamar da wani sabon tsari na zamani da nufin sauya yadda al’umma ke...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa duk wanda ke son tsayawa takara ko samun mukamin siyasa a Najeriya, abin da...
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa akalla mutane 4,778 ne suka mutu sakamakon cutar kwalara tsakanin shekarar 2020 zuwa 2024...
Ƙungiyar Likitoci Masu Aikin Neman Ƙwarewa ta Ƙasa (NARD) ta bayyana cewa fiye da kashi 35 cikin 100 na yara ‘yan Nijeriya da ke ƙasa da...
Uwargidan Gwamnan Jihar Ribas, Eyoanwan Bassey Otu, ta ce aƙalla mata da ƙananan yara 95,000 ne ke mutuwa a kowace shekara a Najeriya sakamakon shaƙar hayaƙin...