Kungiyar One Kano Agenda, wadda ke fafutukar zaman lafiya da ci gaban Jihar Kano, ta bayyana damuwarta kan matakin da aka dauka na janye jami’an tsaro...
Gidauniyar Fistula Foundation Nigeria, wadda ke tallafawa mata masu fama da lalurar yoyon fitsari, ta gudanar da taron yaye wasu mata da aka yi wa aikin...
Hukumar yaƙi da safarar mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta ce ta kama aƙalla mutane biyar da ake zargi da hannu a safarar mutane tare da kuɓutar...
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya sanar da korar dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa. Sanarwar, wadda mai magana da yawun...
Wani lamari mai ban mamaki da ya ɗauki hankalin al’umma ya faru a ƙauyen Magonshi da ke ƙaramar hukumar Katagum ta jihar Bauchi, inda wata mata...
Dakarun sojin Najeriya sun kama wasu mutum biyu da ke sanye da kayan ’yan sanda dauke da motoci biyu kirar Hilux da ke makare da tabar...
Majalisar Shura ta jihar Kano, wacce gwamnatin jihar ta kafa domin kula da harkokin wa’azi, ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu, wanda aka fi...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sauya kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, bisa zarginsa da rashin...
Cibiyar Fasahar Sadarwa da Ci Gaban Al’umma (CITAD) ta yi kira ga hukumomin tsaro da su gaggauta sakin ɗan bautar ƙasa, Zakariyya Kabeer Gwagwarwa, wanda ƴan...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara cire haraji daga kuɗaɗen da mata masu zaman kansu, musamman masu karuwanci, ke samu a ƙarƙashin sabon tsarin...
Rundunar ƴansandan Najeriya ta tabbatar da cewa wasu bata-garin sun sace wata motar aiki mallakar rundunar a cikin harabar hedikwatarta, Louis Edet House, da ke babban...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa sama da ƴan Najeriya miliyan 6.2 ne suka kammala rajistar katin zaɓe ta yanar gizo...
Birnin Paris, wanda ke ɗaya daga cikin manyan biranen duniya masu fama da yawaitar beraye, An ga wani sabon salo na zaman lafiya tsakanin mutane da...
Kotun Florida a Amurka ta aike da wani mutum gidan wakafi sakamakon zargin yanka tsuntsayen Dawisu tare da yin dabge da naman. Hukumomin Hudson na Florida...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi amfani da bikin cikar Najeriya shekaru 65 wajen bayyana nasarorin da aka samu a bangaren tsaro da farfado da rayuwar matasa...
Rundunar ƴan sanda a birnin Delhi na ƙasar Indiya ta kama wani ɗan Najeriya mai shekaru 29 da ake zargi da damfara mata sama da 100...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake tabbatar da aniyarta na gyara da kare gandun daji, yayin da ta kaddamar da sabbin ma’aikata 100 da za su kula...
Rundunar ƴan sanda na jihar Legas ta damke wani mai-gadi, Amos Kini, bisa zargin satar yaro ɗan shekara biyu a unguwar Elemoro. A wata sanarwa da...
An gano yadda talauci da matsin tattalin arziki ke tura daruruwan ‘yan Nijeriya zuwa sayar da ƙodarsu, yayin da rahotanni suka nuna cewa sama da ƙoda...
Tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya tsunduma cikin wata badakalar harkallar biliyoyin naira da ya karkatar zuwa wani kamfani mallakar ƴaƴansa, wanda ya kamata wannan hannun...