Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Farfesa Haruna Musa, ya bayyana jin daɗin jami’ar bisa tallafin da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibril,...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Jigawa ta ce ta cafke wani mutum da ya ke yi wa kansa lakabi da soja tare da wasu mutane uku...
Wata matar aure mai shekara 17 mai suna Deola ta kashe kanta a kauyen Labi da ke ƙaramar hukumar Akinyele, Jihar Oyo, bayan wata rigima da...
Hukumomin Masar sun kaddamar da gagarumin samame a sassan ƙasar bayan wani mai tsaurin-ido ya sace munduwar zinari ta Fir’auna mai shekaru dubu 3 da aka...
Tsohon babban sakataren yada labaran tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, Mallam Abba Anwar ya kalubalanci Ganduje, kan rashin tabuka abun a zo a...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa dokar ta-baci da ya ayyana a Jihar Ribas ta ƙare, kuma ba za a tsawaita ta ba....
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Najeriya (NAPTIP) ta ce ta ceto yara takwas da ake zargin an sace su daga jihohin arewacin ƙasar...
Hukumar Shirya Jarrabawa ta Ƙasa (NECO) ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar kammala sakandare (SSCE) na shekarar 2025, inda kashi 60.26 cikin ɗari na ɗaliban da...
Hukumomin Saudiyya sun saki wasu ’yan Najeriya uku da aka tsare tsawon kusan wata ɗaya a Jeddah bisa zargin safarar miyagun ƙwayoyi. wannan na cikin sanarwar...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Ondo ta tabbatar da cafke wata mata mai suna Iluyemi Bosede bisa zargin kashe yayarta, Tewogboye Omowumi, a Akure, babban birnin...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) reshen Yola ta jagoranci aikin ceto bayan ambaliyar ruwa ta afkawa ƙauyuka 13 da ke cikin ƙananan hukumomin...
Wani mutum ya rasu yayin da yake ƙoƙarin raba wani mutum da matarsa da fada a yankin Babban Birnin Tarayya. Da farko mutumin ya faɗi ne...
Akalla mutum bakwai sun jikkata bayan manyan motoci guda biyu sun yi karo a yankin Arinkinkin, Agric, da ke Ogbomosho a jihar Oyo. Shugaban Hukumar Kashe...
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 31, Patrick Amobi, a gaban kotun majistare da ke Iyaganku, Ibadan, bisa zargin satar wayar iPhone...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta shigar da kara a kotun tarayya da ke Abuja kan dan gwagwarmaya kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele...
Rahotanni sun nuna cewa jihar Gombe ce ta fi kowace jiha fama da yawaitar cizon macizai a Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23...
Wani uba, Ishaku Joseph, ya gurfanar da saurayin ’yarsa, Yunana Zock, a gaban wata kotu a Kaduna bisa zargin satar kudaden fanshon matarsa da ta rasu,...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba (NASU) da na manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) sun bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana bakwai kafin su tsunduma yajin...
Akalla dalibai takwas sun kwanta a asibiti a jihar Odisha ta gabashin Indiya, bayan wani ɗalibin Makarantar Kwana ya shafa musu mannewar “super glue” a idanunsu...
Rahotanni sun nuna cewa mutane da dama na fi karkata zuwa shagunan sayar da magunguna na bakin titi, wato Chemist, wajen neman magani maimakon zuwa asibitoci...