Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta rubuta wasiƙa ga kamfanin X, tsohon shafin Twitter, tana neman a gaggauta rufe asusun Omoyele Sowore. Hukumar...
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa akalla mutane 231 sun rasa rayukansu, yayin da wasu 114 ke bata sakamakon ambaliyar ruwa...
Wasu gungun kungiyoyin farar hula 201 a jihar Kano, ƙarƙashin inuwar Patriotic Coalition of Civil Society Organisations (PCCSOs), sun nesanta kansu daga wani abu da suka...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta ce ta kama mutane tara da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a karamar hukumar Garko, wanda...
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) reshen Jihar Kano ta sanar da koriwar ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Kiru/Bebeji, Abdulmumin Jibrin Kofa, bisa zargin aikata...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirin mika ragamar gudanar da kamfanoni da kadarori 91 ga ‘yan kasuwa ko kuma ta sayar da su, ciki har da kamfanin...
‘Yan bindiga sun kashe mutane shida tare da yin garkuwa da sama da mutum 130 a hare-hare da suka kai a kauyuka daban-daban na Karamar Hukumar...
Hukumar Kula da Ayyukan Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da ɗaukar matakan sauye-sauye domin inganta ayyuka da kuma ƙara nagartar gudanar da al’amuran hajji a...
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Sokoto ta Kudu, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ya kuduri aniyar shiga gaba ɗaya cikin yunƙurin kawar da...
Wani rikici da ya barke a karamar hukumar Garko, jihar Kano, ya yi sanadin konewar wata mota da ake zargin mallakin rundunar ’yan sanda ce a...
Rundunar ’Yansandan jihar Jigawa ta ce ta kama mutum 158 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a cikin watanni biyu da suka gabata. Kwamishinan ’Yan...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta kai ƙarar Sufeto-Janar na ƴan sanda, Kayode Egbetokun, a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja bisa sabuwar manufar da rundunar ƴan...
Gwamnatin jihar Kano ta yi gargaɗi ga al’umma da su guji zubar da shara da kuma yin gine-gine a kan magudanan ruwa, tana mai cewa irin...
Gwamnatin Tarayya da Majalisar Dokokin Ƙasar sun nuna goyon bayansu kan mayar da rubuta jarabawar kammala sakandare ta Yammacin Afirka, WAEC da komfuta wato CBT. Wannan...
Rundunar sojin saman Najeriya ta tabbatar da halaka sama da ‘yan ta’adda 15, a jihar Borno da ke arewacin Najeriya. Mai magana da yawun rundunar Air...
Hukumar kula da ababen hawa ta ƙasa (FRSC), Shehu Mohammed, ya ce, jami’an rundunar na son fara riƙe makami saboda yawan haɗuran da ake samu a...
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kebbi ta kama wata mata mai shekaru 20 da haihuwa, Maryam Atiku, bisa zargin ta yi ƙoƙarin kashe jaririnta ta hanyar binne...
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da jadawalin da ke nuna ranakun da za a koma makarantu na firamare da sakandare a fadin jihar domin fara sabon...
DAGA ZUBAIRU M. LAWAL Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya ce katin zabe shi ne makamin da ’yan kasa za su iya amfani da shi...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu domin bikin Mauludin Annabi Muhammad (SAW). Cikin wata sanarwa da babban sakatare...