Gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da sabuwar Majalisar Shurah a ranar Litinin, 8 ga watan Satumba, 2025, karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabiru Yusuf. Bikin kaddamarwar...
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Nijeriya reshen jihar Kano, sun cafke wasu barayi shida da ake zargi da barnatarwa da kuma sace kayan wutar lantarki...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, ta kama kwalabe 8,000 na Akuskura da ake zargin na dauke da miyagun...
Kwamitin Wayar da Kan Jama’a kan Rijistar Masu Kada Kuri’a a Kano ya ce sama da masu sa kai 9,680 za su shiga aikin rijistar kuri’a...
Jami’an Hukumar Tsaro ta Fararen Kaya (NSCDC) a Jihar Gombe sun cafke wani mutum mai shekaru 48, Ibrahim Haruna, tare da ɗansa mai shekaru 15, bisa...
Kungiyar Likitocin Masu Ƙwarewa a Najeriya (NARD) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki goma don ta cika bukatun da likitocin suka dade suna nema, in...
Shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama ya tsige babbar alkalin alkalan kasar bayan wani bincike da aka gudanar ya same ta da laifin amfani da ofishinta...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta kama wasu mutane biyu bisa zargin safarar muggan makamai, inda ta kwace bindigar General Purpose Machine Gun (GPMG)...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙwarya-ƙwaryan kasafin kuɗi na naira biliyan 215.3 bayan tattaunawar da ƴan majalisar suka gudanar a zaman majalisa na yau...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu gagarumar nasara wajen magance laifuka a jihar, musamman ta hanyar sabon tsarinta na Operation Kukan...
Ofishin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro ya musanta zargin da tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya yi cewa gwamnati na biyan kuɗi...
Ƙungiyar masu gwanjon kayayyaki ta Najeriya (NAA), reshen Kano, ta bayyana cewa gwamnatin jihar na asarar aƙalla Naira biliyan ɗaya duk shekara saboda rashin gudanar da...
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta bayyana cewa za ta riƙa bai wa kowane masallacin Juma’a a jihar kuɗi daga Naira 300,000 zuwa 500,000 duk wata domin tallafa...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wani tsoho mai shekaru 75, Uchelue Ikechukwu, tare da wasu mutane biyar bisa zargin...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Malam Nasir El-Rufai, ya zargi gwamnatin tarayya da biyan kudade tare da tura kayan abinci...
Gamayyar kungiyoyin Matasa a Arewacin Najeriya sun kai ziyara ta musamman ga shugaban kamfanin SAGAMA Construction Ltd, SAGAMA Homes(Baban kamfanin gine gine da dlilacin gidace a...
Gwamnatin Trump ta dauki matakin korar sauran ma’aikatan kafar yada labarai ta gwamnatin kasar Muryar Amurka wato kafar VOA. An aika wa ma’aikata fiye da 500...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Jihar Kano, ta ce ta cafke wani dan shekara 29 da ake zargi da rike da kwayoyin Tramadol...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda, ya sanar da soke lasisin gudanar da harkokin dukkan makarantun masu zaman kansu da na al’umma a fadin jihar,...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara da ’yan majalisar dokokin jihar za su koma kujerunsu a ranar 18...