Rahotanni sun nuna cewa mutane da dama na fi karkata zuwa shagunan sayar da magunguna na bakin titi, wato Chemist, wajen neman magani maimakon zuwa asibitoci...
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Rt. Hon. Haruna Aliyu Dangyatin, ya tsallake rijiya da baya a ranar Litinin, bayan da ayarinsa suka gamu da mummunan hatsari...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano tare da hadin gwiwar hukumomi da abokan ci gaba ta kammala taron kwana hudu domin tsara aikin lafiya na shekara ta...
Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya yaba wa Babban Daraktan Hukumar NPC, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, bisa yadda yake raba kayayyakin sana’o’i...
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa wata mata ’yar gidan masu kudi, Constance Marten, tare da saurayinta Mark Gordon, hukuncin daurin shekaru 14 a gidan...
Shugaban Majalisar Shura ta Malamai a jihar Kano, Sheikh Malam Ibrahim Khalil, ya ce wajibi ne a gudanar da tarukan Mauludi cikin natsuwa da ladabi, kasancewar...
Wata ‘yar asalin Brazil mai suna Suellen Carey, wacce ke zaune a London, ta nemi saki daga aurenta da kanta bayan shekara guda da ɗaurin auren....
Wata babbar kotun majistare da ke Ado-Ekiti ta gurfanar da wani matashi mai shekaru 25, Ojo Samuel, bisa zargin fasa shago da kuma satar kayayyakin wayar...
Wata tsohuwar ma’aikaciyar banki mai shekaru 65, Kathryn Sullivan, ta rasa aikinta bayan shekaru 25 tana hidima a Commonwealth Bank of Australia (CBA). An sallame ta...
’Yan bindiga sun kashe Sarkin Shuwaka na Garga, a karamar hukumar Kanam ta Jihar Filato, Malam Hudu Barau, kwanaki shida bayan sun yi garkuwa da shi....
China ta ƙirƙiro wata sabuwar hanya mai ban mamaki domin takaita yawan asarar takardar bayan gida a wuraren jama’a – dole sai mai shiga bayan gida...
Wani babban jami’in Ma’aikatar Harkokin Tattalin Arziki ta Tarayyar Indiya, Navjot Singh, ya rasu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a yankin Delhi Cantonment...
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya bayyana cewa daga yanzu duk wani malami da ke son yin wa’azi a jihar wajibi ne ya mika hudubarsa a...
Rundunar ’Yan sanda a Jihar Kano ta kama wani makanike mai shekaru 42 daga unguwar Sharada bisa zargin guduwa da motar wata kwastoma kirar Mercedes-Benz da...
Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen yiwuwar ambaliyar ruwa a wurare 32 da ke cikin jihohi 11, ciki har da Jihar Kano, daga ranar 14 zuwa 18...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta cafke wani ɗan kasuwa ɗan Indiya, Gupta Ravi Kumar, tare da wasu ’yan Najeriya uku bisa...
Kungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta dakatar da yajin aikin gargadi da ta shiga, tare da umartar mambobinta da su koma bakin aiki...
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa Najeriya ta shafe dogon lokaci tana fama da shugabanni marasa nagarta, abin da ya ce shi...
Rundunar ’yan sandan Jihar Anambra, ta fara bincike kan kisan wasu mutum huɗu da ’yan bindiga suka yi lokacin da suke zaman makoki. Rahotanni sun bayyana...
Aƙalla mutum 19 sun riga mu gidan gaskiya a wani mummunan hatsari da ya auku sakamakon rushewar tsohuwar gadar Gwalli da ke Fass, ƙaramar hukumar Gumi...