Wani tsohon babban jami’in ƴan sanda da ya taɓa zama Kwamishinan ƴan sanda a jihohin Oyo, Sokoto, Kebbi da Imo, kuma ya jagoranci makarantar horar da...
Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi sabbin canje-canje a majalisar Zartarwarsa. Cikin wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai suna Nasiru Shitu, mai shekaru 33, mazaunin unguwar Kofar Waika, bisa zargin sanya kayan...
Gwamnatin Karamar Hukumar Yauri a Jihar Kebbi ta sanya dokar hana zirga-zirga daga ƙarfe 10 na dare zuwa 7 na safe, har tsawon kwanaki uku, bayan...
Wata sabuwar cutar fata ta jefa al’ummar ƙauyen Malabu cikin fargaba a Jihar Adamawa, inda ta yi sanadin mutuwar mutane bakwai, yayin da wasu 67 suka...
Wani mummunan hatsari ya faru a kauyen Ngimbo, Mbadam Mbatierev da ke karamar hukumar Gboko, Jihar Benue, inda wata bishiya ta fadi ta kashe mutum daya...
Rundunar haɗin gwiwa da ke aikin samar da zaman lafiya a Jihar Filato, Operation Enduring Peace, ta sanar da gano wata masana’antar ƙera makamai a ƙaramar...
Wata mata mazauniyar garin Magama Gumau, Ƙaramar Hukumar Toro, Jihar Bauchi, ta shiga hannun ’yan sanda bayan da ta ƙona al’aurar ’yarta ’yar shekara 10, kan...
Hukumar Sibil Difens (NSCDC) a Jihar Gombe, ta kama mutum shida bisa zargin tono gawar wani mutum a kabari tare da cire sassan jikinta domin yin...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN An gudanar da bikin Ranar Masu Fama da Cutar Laka ta Duniya a ranar 20 ga Satumba a Kano, inda aka tattauna...
Jami’an Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun cafke wasu ’yan Najeriya biyu da suka dawo daga Brazil dauke da hodar iblis...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce ba gaskiya ba ne cewa ya taɓa neman wa’adi na uku a lokacin mulkinsa, yana mai jaddada cewa da...
Wata matar aure ta shiga hannu kan zargin ƙone fuskar ’yar mijinta, Fatima Talba mai shekara 17 da tafasasshen man girki, a unguwar Jiddari Polo da...
DAGA TIJJANI SARKI Daliban jihar Kano ne suka fi kowa nasara a jarrabawar kammala sakandire ta ƙasa (NECO) ta shekarar 2025, inda rahoton hukumar ya nuna...
Ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari kan Sakatariyar Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen jihar Yobe, inda suka...
Jaridar Stallion Times ta bayyana alhini da jimami kan rasuwar Sarkin Gabas, Idris Adamu Dankabo, wanda ya rasu a hatsarin mota yana da shekaru 48 a...
Hukumomin Masar sun ce sun gano ɓarayin munduwar zinariya ta Fir’auna mai tarihi wadda aka sace daga gidan tarihin ƙasar a birnin Alkahira, inda daga baya...
Ma’aikata 10 na Hukumar Tattara Haraji ta Tarayya da na kamfanin United Capital Plc, UCP sun rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta kama a Gogon Ginin...
Kasar Albania ta naɗa mutum-mutumi na fasahar AI a matsayin minista – abin da ake ganin shi ne karo na farko a tarihin duniya. Mutum-mutumin mai...
Kungiyar likitocin zuciya ta Najeriya NCS ta nuna damuwarta yadda cutar hawan jini ke ci gaba da yaduwa inda take gargadin cewa kashi 40% na mutane...