Wani mutum ya rasa ransa, yayin da wata uwa da ɗanta ƙarami suka bace sakamakon ruwan sama mai tsananin ƙarfi da aka tafka a garin Zariya...
DAGA ZUBAIRU M. LAWAL, LAFIA Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama mutum tara tare da kwato manyan makamai da harsasai 4,264 a cikin...
Akwai wani sabon salo na maganin gargajiya da ya haɗu da ilimin zamani da kuma koyarwar Musulunci domin kula da lafiyar al’umma. Wannan shi ne abin...
Al’ummar Burum Burum da ke ƙaramar hukumar Tudunwada a Jihar Kano sun shiga cikin damuwa bayan ruwan sama mai ƙarfi da iska suka sauka a daren...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce sama da ‘yan Najeriya miliyan uku da dubu dari biyar (3.5m) ne suka yi rijistar katin...
Wata gada da ake kira Gadar Dare da ke ƙauyen Kureken Sani, a cikin al’ummar Danshana ta ƙaramar hukumar Kumbotso, Jihar Kano, ta rushe bayan ruwan...
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta ce Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ba za ta iya komawa bakin aiki ba duk da cewa wa’adin dakatarwar da aka yi mata...
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kogi, Sanata Dino Melaye, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan yadda ta ke ci gaba da neman basussuka daga...
Harkar ilimi a makarantun gwamnati na jihar Kano na ci gaba da fuskantar ƙalubale, abin da ke nuna cewa idan ba a ɗauki matakan gaggawa ba,...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya (NDLEA) ta ce ta tarwatsa wata ƙungiya da ke safarar hodar iblis da sauran ƙwayoyi daga Najeriya...
A duk shekara a Najeriya, musamman a lokacin damina, gidajen marasa galihu ne ke fi rushewa sakamakon ruwan sama, iska ko kuma ambaliya. Wannan matsalar na...
Haɗin gwiwa na rundunar ƙasa da na sama da sojojin sama da ake kira FANSAN YAMMA sun sami nasarar kashe ‘yan bindiga 23 da ceto mutane...
Mutum ɗaya ya rasu, yayin da wasu bakwai suka jikkata a wani mummunan hatsari na rugujewar gini da aka tattaro cewa ruwan sama ya haddasa, a...
Babban Darakta na Hukumar NPC na kasa, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa kwamitin da aka kafa domin tantance tsoffin jami’an Hisba da gwamnatin...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada cewa tana da tsari mafi nagarta wajen tabbatar da gaskiya da adalci a tafiyar da mulki fiye da kowacce jiha a...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya musanta zargin cewa yana ƙarƙashin tasirin tsohon gwamna Malam Nasir El-Rufai, inda ya ce siyasar da yake yi ta...
Aƙalla mutum bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani sabon hari da ’yan bindiga suka kai ƙauyen Wake da ke...
Rahotanni daga hukumomin kididdiga da binciken kasuwanni sun nuna cewa farashin kayan abinci ya ragu a Najeriya, musamman masara, shinkafa, doya, wake da garin rogo. Wannan...
Kamfanin rukunin makarantun jami’o’i na MAAUN ta ƙulla wata yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da Kwalejin ilimin darussan fikira da fasaha ta Seneca da ke kasar Canada,...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Gamayyar kungiyoyin ƙasashen yankin Sahel ta ƙarƙashin Réseau des Jeunes du Sahel pour le Progrès, le Développement et la Démocratie (RJS-PDD) ta...