Duk da matsanancin ƙarancin ruwa da ake fama da shi a Kano, gwamnatin jihar ta kasa aiwatar da kasafin kuɗi yadda ya kamata a fannin samar...
DAGA LAMARA GARBA AZARE Hankula sun karkata gaba daya a kafafen sada zumunta akan gwamnatin tarayya ta bai wa Nafisa Abdullahi, yarinya ‘yar shekara 17 daga...
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Kano ta kama wasu matasa biyu da ake zargi da sata, tare da kwato kayayyaki masu yawa da suka haɗa da...
Tsohon mai ba wa tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan shawara, Reno Omokri, ya bukaci gwamnati ta sake nazarin tsarin ranakun aiki a Najeriya domin bai wa...
A duk lokacin damuna, al’ummar karkara a Najeriya, musamman manoma, na ci gaba da fuskantar matsaloli masu tsanani sakamakon rashin hanyoyin mota, gadoji da kuma rashin...
An sake samun wani mummunan haɗarin kwale-kwale a jihar Sokoto, bayan wani jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ya kife a yankin ƙaramar hukumar Shagari ranar Alhamis,...
Wata Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 14, karkashin Mai Shari’a Maryam Sabo, ta yanke wa wani malamin Islamiyya, Nasif Shua’aibu ɗaurin shekara 21 a gidan...
Tsohon Ministan Sufuri na Najeriya Mista Rotimi Amaechi ya caccaki shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu kan halin yunwa da rashin tsaro da ƙasar ke ciki. Rotimi...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyarta ta kawo ƙarshen amfani da jami’an ‘yan sanda da sauran jami’an tsaro wajen yi wa manyan mutane rakiya, tana mai jaddada...
Wani sabon rahoto da kamfanin binciken tsaro na SBM Intelligence ya wallafa ya bayyana cewa, ‘yan Nijeriya sun biya Naira biliyan 2.57 (kimanin dala miliyan 1.66)...
Wani sabon salo ya bayyana a rikicin siyasar tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, bayan rahotanni sun...
A daidai lokacin da makamashi ke ƙara tsada a Nijeriya, ‘yan ƙasar sun kashe kimanin Naira tiriliyan 1.3 wajen man fetur domin amfani da shi a...
Wasu ƴan bindiga sun kai hari a garin Kafin Maiyaki da ke ƙaramar hukumar Kiru, jihar Kano, inda suka kashe wani jami’in sa-kai sannan suka yi...
BBC Hausa ta ƙi karɓar takardar ajiye aikin da shugaban sashin, Malam Aliyu Tanko, ya gabatar a yau Alhamis, inda hukumar ta sanar da dakatar da...
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da ake yi cewa ta kulla wata yarjejeniya da Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), inda ta bayyana cewa duk wani...
Gwamnatin tarayya ta bai dalibar nan da ta lashe gasar turanci ta duniya ta TeenEagle, Nafisa Abdullahi, kyautar N200,000. Ministan Ilimi Dr. Tunji Alausa ne ya...
Hukumar Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Satumba, 2025, za a ƙara kuɗin yin fasfo na ƙasar....
Annobar cutar amai da gudawa (Cholera) ta sake ɓulla a wasu sassan Jihar Zamfara, inda rahotanni ke nuna cewa akalla mutane fiye da 200 daga ƙauyuka...
Wata ƴar shekara 26 da ke ajin ƙarshe a makarantar Polytechnic da ke Lokoja a jihar Kogi ta gamu da ajalinta a lokacin da ta yi...
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar da fitar da ɗanyen man kaɗe daga ƙasar na tsawon watanni shida domin ƙarfafa sarrafa shi a...