Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci ƴan Najeriya da su laƙanci dabarun kare kai daga haɗurra a matsayin mataki na ko-ta-kwana. C.G Musa...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wasu mutane 10 da ake zargin suna siyan baburan sata, bayan da aka kama wanda ake zargi...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce akwai wasu fitattun mutane masu faɗa a ji a kasar da ke daukar nauyin ta’addanci da garkuwa da mutane ta...
Mazauna ƙaramar hukumar Malumfashi da ke Jihar katsina na ci gaba da kokawa kan yadda ‘yan bindiga suka addabi ƙauyukan yankin da kai hare-hare. Ɗan majalisar...
Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce za ta shirya wa tubabbun ’yan daba aure, a wani shiri da gwamnatin jihar ke aiwatarwa domin mayar da...
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa yin amfani da sojoji da jami’an tsaro kaɗai ba zai kawo ƙarshen ta’addanci da ƙungiyoyin masu tayar...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta ci gaba da yin aiki tare da masu ruwa da tsaki domin tabbatar da bin ƙa’ida da ɗabi’a a...
Kasar China ta kera saƙago wanda zai iya daukar ciki ta hanyar mahaifar na’ura. Wannan ci gaban kimiyya, wanda kamfanin Kaiwa Technology na Guangzhou ke jagoranta,...
Aƙalla mutane 50 ne aka kashe a hare-haren da ‘yan bindiga suka kai a ƙauyukan Karamar Hukumar Malumfashi a Jihar Katsina. Ɗan majalisar jihar mai wakiltar...
A ya yin da a ke bikin ranar jin kai ta duniya na 2025, gudauniyar Aminu Magashi Garba (AMG) ta bayyana goyon bayanta ga kafa asusun...
Babbar kotun Gwamnatin Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin hana amfani na wucin-gadi da asusun banki huɗu da ke da alaƙa da tsohon shugaban...
Daga shekarar 2020 zuwa yanzu, Jihar Sakkwato ta yi asarar rayuka akalla 108 sakamakon hatsarin jiragen ruwa da aka samu sau takwas a kan kogunan jihar....
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sallami mai ba shi shawara na musamman kan harkokin Majalisar Dokoki ta Kasa, Alhaji Rabi’u Garba Kaugama. A wata...
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa za ta ci gaba da tallafawa mataimaka na musamman kan kafafen sada zumunta da...
Gwamnatin Jihar Katsina ta tura ƙarin jami’an tsaro zuwa ƙaramar hukumar Malumfashi, bayan wasu ’yan bindiga sun kai hari suka kashe mutane 13 da ke cikin...
Hukumar Rarraba Kuɗaɗe da Albashi (RMAFC) ta bayyana cewa tana shirin sake duba albashin shugabannin siyasa a Najeriya, tana mai cewa tsarin da ake amfani da...
Gwamnatin jihar Legas ta ce ta kwace Baburan Okada 668 a cikin sati guda saboda karya dokar hana zirga-zirgarsu a manyan hanyoyi, tare da kama mutum...
DAGA JOHN D, WADA, A LAFIYA Shugaban sashin labarai da jindadin ayuka wato Information and Protocol Unit a turance na babban jami’ar jihar Nasarawa (NSUK) dake...
Tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya bukaci matasa da duk wanda ya kai shekaru 18 da haihuwa da su tabbata sun yi rijistar katin...
Manoma a sassa daban-daban na Najeriya na ci gaba da kukan tafka asara duk da faduwar farashin kayan abinci a kasuwanni, lamarin da ke jefa su...