Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta ce ta cafke wani matashi da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a yankin...
Gidan rediyo mai zaman kansa a jihar Ebonyi, Legacy FM, ya dakatar da mai rikon mukamin babban darakta, Godfrey Chikwere, bisa zargin yawan yin suka ga...
Ƴan bindiga sun kashe jami’an tsaro 13 a mazabar Adabka, ƙaramar hukumar Bukuyum ta Kudu a jihar Zamfara, a wani hari da suka kai ranar Juma’a....
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta yi gargaɗi cewa za ta iya sake tsunduma yajin aiki saboda gwamnati ta kasa cika alƙawuran da ta ɗauka....
DAGA JOHN D. WADA, Keffi Makarantar Al’mumtaz Academy dake Keffi jihar Nasarawa za ta gudanar da Ranar Jawabi na musamman da ba da kyaututtuka ta 2025....
DAGA JOHN D. WADA, LAFIYA Wani sanannen farfesan Sheri’ar doka wato Constitutional Law a turance dake sashin karatun Sheri’a ta babban jami’ar jihar Nasarawa dake Keffi...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Babban Mai Taimaka masa a Ofishin Sakataren Gwamnati, Hon. Tasi’u Adamu Roba, da wani hadiminsa kan zarge-zargen karkatar da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai gana da shugaban Rasha Vladimir Putin a birinin Alaska na Amurka a ranar 15 ga watan Agusta. Trump ya...
Hukumar WAEC ta tabbatar da cewa ta samu kuskure a sakamakon jarabawar SSCE na 2025 da ta fitar a farkon mako. Sabbin bayanai sun nuna cewa...
Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 14.8 domin aiwatar da manyan ayyuka a fannoni daban-daban na raya jihar. Kwamishinan Yaɗa Labarai...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa daga yanzu, fursunonin da ke gidajen gyaran hali a Najeriya za su samu damar yin rajista da...
Wani sabon bincike ya gano cewa gwamnoni 29 na jihohi a Najeriya sun kashe akalla Naira biliyan 79.97 wajen yin tafiye-tafiye na cikin gida da kasashen...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kashe Naira tiriliyan 1.5 wajen gyara layin dogo jirgin ƙasa mai amfani da lantarki a Kano. Shugaban Kwamitin Ƙasafin Kuɗi...
Mazauna akalla kauyuka 30 daga Dan-Isa da Kagara, a karamar hukumar Kaura-Namoda, Jihar Zamfara, sun gudanar da zanga-zanga a Gusau, babban birnin jihar, a ranar Alhamis,...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta bayyana cewa ta tsayar da naira miliyan 8.5 a matsayin kuɗin ajiya na farko ga maniyyatan Hajjin shekarar 2026....
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta gano wasu bama-bamai na soja da ba su fashe ba tare da tarin makamai da aka boye a cikin...
Tsoffin kansiloli da suka taba rike mukamai a karkashin jam’iyyar APC a jihar Kano, ciki har da wasu daga cikinsu da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci dukkan jami’an hulɗa da jama’a (PROs) da aka tabbatar da su a matsayin membobin ƙungiyar ƙwararrun masu hulɗa da jama’a ta...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta kai wani hari ta sama kan wani taron biki da ake zargin na ‘yan bindiga ne, a tsaunukan Asaula...
Hukumar EFCC ta shigar da ƙarar wasu jami’ai biyar na hukumar tara haraji ta jihar Katsina da kuma wani ma’aikacin banki a gaban babbar kotun jihar...