Wasu masu kwacen waya sun daba wa ɗalibin shekara ta uku na Jami’ar Bayero Kano (BUK), Umar Abdullahi Hafizi, wuka har lahira a unguwar Dorayi, ƙaramar...
Rundunar Hukumar Kwastam ta Nijeriya(NCS) shiyya ta (FOU B) a ranar 3 ga Agusta, 2025, ta kama wata mota kirar DAF a kan hanyar Yauri-Kontagora a...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC), ta sanar da cewa ta rufe shafin intanet dinta na duba sakamakon jarabawa na wani dan...
Wasu ministoci uku na gwamnatin Ghana sun rasu a wani hatsarin jirgin helikwafta da ya faru a ranar Laraba, kamar yadda hukumomin kasar suka tabbatar. Cikin...
Yawancin gwamnonin jihohin Najeriya na nuna jinkiri wajen sanya hannu a takardun hukuncin kisa saboda dalilai da dama masu sarƙaƙiya. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya NAN...
Jami’an Hukumar NSCDC a jihar Kano sun kama wasu maza biyu da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi da kuma fasa gidaje. Mai magana da yawun...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya matasa uku ‘yan Najeriya murna bisa nasarar da suka samu a gasar TeenEagle Global 2025 da aka gudanar a...
Gwamnatin Tarayya ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai yawa daga ranar 5 zuwa 9 ga watan Agusta, wanda zai iya haddasa ambaliya...
Kwamishinan harkokin sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Ali Namadi, ya ajiye mukaminsa sa’o’i kadan bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin bincike da...
Al’ummar garin Dankama da ke jihar Katsina sun shiga cikin makoki sakamakon mamakon ruwan sama da ya yi sanadin rugujewar katanga kuma ta afka kan yara...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke wa wata ƴar kasar India, Neetu, hukuncin dauri na shekaru biyar a gidan yari bisa kama ta da...
Shugaban gungun ‘yan bindiga da ake zargi da kai hare-hare a jihar Zamfara, Bello Turji, ya saki mutum 32 da ya yi garkuwa da su, tare...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa ta cafke wasu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassa daban-daban na jihar, ciki har da wata matashiya...
Rundunar ƴan sandan babban birnin tarayya Abuja (FCT) ta cafke mutane huɗu, ciki har da ‘yan mata biyu ‘yan uwa, bisa zargin ƙulla shirin bogi na...
Rundunar hadin gwiwa da ke gudanar da atisayen tsaro na Operation Fansan Yanma ta samu nasarar cafke wata mata dauke da kayan sojoji da mujallun alburusai...
Jami’an Hukumar Kwastam ta Nijeriya a filin jirgin saman Murtala Mohammed da ke jihar Legas sun ƙwace wasu tarin tsuntsayen da aka yi niyyar fitarwa zuwa...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon jarabawar shekarar 2025, inda aka samu gagarumar faɗuwar nasara a tsakanin ɗaliban...
Rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen jihar Jigawa, ta tabbatar da kisan gilla da aka yi wa daya daga cikin kwararrun jami’anta a...
Ambaliya mai ƙarfi ta mamaye wasu yankuna a jihohin Bauchi, Filato da Neja, inda ta lalata gidaje, makarantu, wuraren ibada da gonaki, lamarin da ya tilasta...
Hukumar Shirya Jarabawa Kammala Makarantun Sakandire ta Ƙasashen Yammacin Afirka (WAEC) ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar wannan shekara. Bayanin hakan na kunshe cikin wata sanarwa...