Hukumar bayar da agajin gaggawa da Najeriya NEMA ta ce mamakon ruwan sama da yin gine-gine kan magunan ruwa ne ya janyo ambaliyar Maiduguri. A ranar...
Hukumar Kula da Shaidar ‘Yan Kasa ta Najeriya (NIMC) ta bayyana cewa kamfanonin sadarwa yanzu za su iya ci gaba da yin sabbin rajistar layukan waya...
Shugaban Gidauniyar AMG, Dr Aminu Magashi Garba, ya ce kula da lafiyar al’umma, musamman marasa ƙarfi da masu fama da cututtuka, abu ne da ke da...
Wani jami’i a Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ya bayyana cewa ƙudirin Majalisar Tarayya na gudanar da dukkan manyan zaɓuɓɓuka a rana ɗaya...
Fitaccen ɗan kasuwa daga jihar Kano, Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY), ya bukaci gwamnatocin ƙasa da na jihohi da su mai da hankali wajen gudanar...
Ƙungiyoyin haɗin gwiwa na mutane masu buƙata ta musamman a jihar Kano sun nesanta kansu daga wani rahoto da aka wallafa a wani shafin intanet, wanda...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da tsawaita wa’adin shugaban hukumar kwastam ta ƙasar, Bashir Adeniyi. Cikin wata sanarwar da fadar shugaban ƙasar ta fitar ta...
Wasu al’ummomin Ghana sun fito zanga-zanga a babban birnin kasar, Accra, domin nuna ƙin amincewarsu da zaman ’yan Najeriya a ƙasarsu, bisa zargin aikata laifuka da...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa dakarun sojin Najeriya sun kashe fiye da ƴan ta’adda 3,000 a fadin yankin Arewa tun daga...
Bincike ya nuna cewa akalla jihohi shida daga yankin Arewacin Najeriya sun ware fiye da naira biliyan 35 domin sayen sabbin motoci da gyare-gyaren wasu manyan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta haɗa gwiwa da hukumar fitar da kaya zuwa ketare (NEPC) domin wayar da kan al’umma kan hanyoyin da za...
Wata gobara ta kone dakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke ƙaramar hukumar Sumaila a jihar Kano, inda ta yi sanadin lalacewar kayan...
Fiye da mutane 6,000 ne suka tsere daga muhallansu tare da neman mafaka a sassa daban-daban na ƙaramar hukumar Bakori da kewaye, sakamakon hare-haren da ‘yan...
Ƙungiyar ma’aikatan jinya da unguzomomi ta Najeriya ta fara yajin aikin gargaɗi na mako guda a faɗin ƙasar. Ƙungiyar mai mambobi aƙalla 25,000 ta ca ta...
Rundunar ’yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane shida – ciki har da kananan yara – a wani hadarin jirgin ruwa da ya...
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya ce yawancin tsofaffin jami’an ’yan sanda da suka yi ritaya ƙarƙashin tsarin fansho na haɗin gwiwa wato Contributory...
Hukumar Rajistar Kamfanoni (CAC) ta bayyana cewa za ta soke rajistar kamfanoni sama da 100,000 da suka gaza gudanar da harkokinsu na kasuwanci tsawon lokaci, musamman...
Rundunar sa-kai a ƙaramar hukumar Omala da ke jihar Kogi ta cafke wani matashi mai suna Yayu Musa, ɗan shekara 27, bisa zargin kashe surukarsa Atayi...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a Kudu maso Gabas ta bayyana shirin karɓar gwamnoni biyu masu ci daga yankin. Mataimakin shugaban jam’iyyar na ƙasa reshen Kudu...
A wani bincike na musamman da aka gudanar, an gano cewa sauyin yanayi, musamman lokacin zafi, na haddasa matsaloli masu tarin yawa ga mata masu juna...