Inna lillahi wa inna ilaihi raaji’un. Al’ummar jihar Zamfara da ma Najeriya baki ɗaya na cikin jimami sakamakon rasuwar Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Alhaji Dr....
Sarkin Gusau Alhaji Dakta Ibrahim Bello wanda aka fi sani da Sarkin Katsinan Gusau ya rasu. Gidan Rediyon Tarayyar Nijeriya FRCN ne ya tabbatar da rasuwar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), ta bayyana cewa ta karɓi buƙatu har 144 daga ƙungiyoyin da ke neman samun rijista a matsayin jam’iyyun...
Hukumar Kiyaye Hadurran Hanya ta Ƙasa, FRSC, ta ce an samu haɗurran mota 5,281 a faɗin Najeriya daga watan Janairu zuwa Yuni na shekarar 2025, inda...
Kwamishinan Sifiri na jihar Kano Ibrahim Namadi ya yi belin Sulaiman Danwawu mutumin da ake zargin sa da kasancewa kasurgumin dilar miyagun kwayoyi ne. Jaridar DAILY...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana cewa shirin ‘Safe Corridor: The Kano Model’ da gwamnatin jihar...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ya amince da nadin Farfesa Nentawe Yilwalda daga jihar Filato a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa....
Rikici kan abinci ya rikide ya zama masifa a garin Abba da ke Ƙaramar Hukumar Fika a Jihar Yobe, inda wata mata mai shekaru 35 ta...
Kotu ta aike daAbubakar Ibrahim G. Fresh gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko ya biya tarar Naira 200,000 bayan samunsa da laifin wulakanta Naira....
Masana a fannin kula da muhalli sun bayyana cewa zubar da shara da kuma gina gidaje a magudanan ruwa na daga cikin manyan abubuwan da ke...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta gano tare da rufe wani ɗakin ajiya da ke cike da sinadarai masu matuƙar haɗari...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), ta cafke dalibai 24 na Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) bisa zargin aikata damfara ta...
Gwamnatin Jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane 12 tare da kwantar da wasu 230 a asibitoci, sakamakon barkewar cutar amai da gudawa da ta bulla...
Jami’an Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, wato NAFDAC, sun lalata Tramadol guda 491,000 da aka kama a Jihar Kano, a wani yunkuri...
DAGA ZUBAIRU LAWAL Gwamnatin Jihar Nasarawa ta karyata zargin da ake yadawa cewa tana bai wa masu aikata kisan gillar da ya auku a Jihar...
Rundunar sojojin saman Najeriya (NAF) ta ce ta halaka akalla ‘yan bindiga 95 a wani hari da ta kai ta sama a kauyukan Ragada da Warari...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa daga ranar Juma’a, 25 ga Yuli, 2025 ne za a fara hutun zangon karatu na uku a dukkan makarantun gwamnati...
Majalisar Wakilai ta fara duba wani kudiri da ke neman hana jami’an gwamnati da iyalansu amfani da asibitocin kuɗi da makarantun masu zaman kansu a Najeriya....
Hukumar Kula da Hanyoyin Ruwa ta Ƙasa (NIHSA) ta sake fitar da wani gargaɗi mai ga al’ummar Najeriya, inda ta bayyana cewa jihohi 28 da Babban...
Shugaban kuma wanda ya kafa Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya samu lambar yabo ta musamman daga jaridar Blueprint,...