Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta fitar da sakamakon jarabawar shekarar 2025, inda aka samu gagarumar faɗuwar nasara a tsakanin ɗaliban...
Rundunar Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen jihar Jigawa, ta tabbatar da kisan gilla da aka yi wa daya daga cikin kwararrun jami’anta a...
Ambaliya mai ƙarfi ta mamaye wasu yankuna a jihohin Bauchi, Filato da Neja, inda ta lalata gidaje, makarantu, wuraren ibada da gonaki, lamarin da ya tilasta...
Hukumar Shirya Jarabawa Kammala Makarantun Sakandire ta Ƙasashen Yammacin Afirka (WAEC) ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar wannan shekara. Bayanin hakan na kunshe cikin wata sanarwa...
Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya bayyana cewa gyara tituna a yankunan karkara na da muhimmanci fiye da wasu tituna a birane, duba da yadda...
Tsohon mataimakin gwamnan Jihar Kano kuma shugaban Babban Bankin Lamuni na Ƙasa (Federal Mortgage Bank of Nigeria), Dr. Nasir Yusuf Gawuna, ya bayyana matuƙar jin daɗinsa...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce Najeriya na fuskantar babban kalubale da koma baya idan har APC ta sake lashe zaɓen shekarar 2027....
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kudirinta na sauya fasalin gidan gyaran hali na Kurmawa da ke tsakiyar birnin Kano, inda za ta mayar da shi cibiyar...
Wasu ‘yan bindiga sun sace fiye da mutum 50 a arewa maso yammacin Nijeriya a wani gagarumin hari da ‘yan garkuwar suka kai, kamar yadda wani...
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Ƙasa (IPMAN) ta sanar da cewa daga ranar 1 ga watan Oktoba, 2025, an haramta ɗora fiye da lita 45,000 na...
Rahoton sirri daga Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) ya zargi Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, da karɓar cin hancin Dala $30,000 domin tsayawa...
Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke jihar Katsina ta kori ɗalibanta 57 bayan kama su da laifin satar amsa da kuma aikata maguɗi a lokacin jarabawa....
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa akalla mutane 165 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 82 suka bace, sakamakon ambaliyar...
Gwamnan Jihar Neja, Mohammed Umaru Bago, ya bayar da umarnin rufe gidan rediyon Badeggi FM da ke Minna, bisa zargin yada shirye-shiryen da ke tunzura al’umma...
Jami’an rundunar ‘yan sanda sun ceto ɗaliban Makarantar Koyon Lauya ta reshen Yola guda shida da aka yi garkuwa da su a ranar 26 ga Yuli,...
Rundunar Sojin Ruwan Najeriya ta bayyana shirinta na kafa sansani a garin Yauri da ke Jihar Kebbi, a wani yunkuri na faɗaɗa tasirinta da kuma ƙarfafa...
Kungiyar Ma’aikatan jinya da Ungozoma ta Ƙasa (NANNM) ta mayar wa da gwamnati martanin cewa har yanzu tana ci gaba da gudanar da yajin aikin da...
Ƙungiyar Ma’aikatan Jinya da Ungozoma ta Ƙasa (NANNM) ta janye yajin aikin da ta fara, in ji Ministan Lafiya, Ali Pate Yayin da ya ke magana...
Sarkin Hausawan Arewa kuma Ambasadan Zaman Lafiya, Alhaji Balarabe Tatari, ya aike da sakon ta’aziyya dangane da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Muhammadu Buhari (rtd), da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunan Comrade Sa’idu Yahya ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da shi a matsayin sabon...