Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zai bar Abuja gobe Alhamis, 14 ga watan Agusta 2025, domin fara ziyarar aiki zuwa ƙasashen Japan da Brazil, inda kafin...
Gwamnatin Tarayya ta amince da dakatar da kafa sababbin makarantun gaba da sakandare na tarayya a duk faɗin ƙasar na tsawon shekaru bakwai. Ministan Ilimi, Tunji...
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya’u na tsawon watanni uku. Majalisar ta cimma wannan mataki ne a zaman...
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun kama Dagacin Garin Sukutum da ke Karamar Hukumar Kankiya bisa zargin yana bai wa ‘yan bindiga bayanan sirri kan motsin...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 49 da ake zargi da hannu a...
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kashe aƙalla ‘yan ta’adda 592 tare da lalata kayan aikin abokan gaba 372 a hare-haren sama da...
Majalisar Dattawan Najeriya ta shiga tattaunawa da Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, kan yiwuwar yi wa kundin tsarin mulki gyara domin baiwa jami’an tsaro...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta cafke wani basarake, Mohammed Tukur mai shekaru 55, a kauyen Sabon Gari da ke yankin Zambuk na Ƙaramar Hukumar Yamaltu...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana a ranar Talata cewa, ta bayar da kwangilar gina tituna acikin birnin Kano guda 17 a kan kudi sama da Naira...
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Kasa (NCoS) ta tabbatar da cewa fursunoni 16 sun tsere daga Gidan Gyaran Hali da ke Keffi, jihar Nasarawa,...
Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) na tsare da kuma binciken tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Sanata Aminu Tambuwal, a Abuja kan zargin cire...
Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) a Jihar Jigawa ta ce wani da ake zargi da kashe jami’inta, Bashir Adamu Jibrin, ya rasu a hannun jami’an...
Gwamnan jihar Ekiti, Mista Biodun Oyebanji ya sanar da sauye-sauye a majalisar zartarwa ta jihar nan take biyo bayan sallamar kwamishinoninsa 19. Sallamar na kunshe ne...
Ana fargabar cewa mutane da dama sun mutu a safiyar Litinin sakamakon gobarar da ta tashi bayan tankokin mai biyu sun yi bindiga a Ɗan Magaji,...
DAGA JOHN WADA, KEFFI Ƙungiyar ƙwararrun masu lissafin kuɗi ta Najeriya, The Institute of Chartered Accountants of Nigeria (ICAN), reshen Lafiya, jihar Nasarawa, ta gudanar da...
Hukumar kula da masu yi wa ƙasa hidima ta ƙasa (NYSC) ta karyata zargin cewa ta janye takardar Dalilin Janye Takardar Kammala Hidimar Ƙasa Ta Rita...
Matsalar ƙwacen waya da rikice-rikicen ’yan daba na ƙara tsananta a Jihar Kano, inda al’amuran suka kai ga salwantar rayukan mutane a makonnin baya-bayan nan. A...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake jaddada matsayar ta ta kin karɓar bakin da Amurka ke kora daga kasarta, inda ta nesanta kanta da matakin da kasashe...
By JOHN WADA, Keffi The Sarkin Sharifai of Nasarawa state, Prof. Engr. Muhammad Sani Haruna has called on parents in Keffi local government and Nasarawa state...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wanda ya kafa kuma yake kula da cocin ‘The Turn of Mercy’, Adefolusho...