Gwamnan Jihar Imo, Sanata Hope Uzodimma, ya sanar da karin mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan gwamnati a jihar zuwa Naira 104,000. Gwamnan ya bayyana hakan ne...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari a Filin Canada Quarters, Sabuwar Unguwa a cikin garin Katsina da misalin karfe 3:00 na asuba...
Ambaliya ta yi mummunar barna ga gonakin shinkafa sama da 995 a ƙauyuka 16 na mazabar Kuzunzumi da ke ƙaramar hukumar Babura, jihar Jigawa, lamarin da...
DAGA JOHN D. WADA, a Latiya An fara shirye-shirye don bikin bude shirin karfafawa na wata kungiyar inganta harkokin kananan sana’oi da masana’antu wato Nigerian Association...
Kungiyoyin farar hula masu kishin Kano guda 87 sun yi watsi da wani jawabi da wata ƙungiya mai kiran kanta League of Civil Society Organisations ta...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD Gidauniyar Dr. Magashi Garba (AMG Foundation) tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Jinƙai ta Jihar Kano ta gudanar da taron kwana ɗaya domin tattauna...
Dakarun runudunar sojojin saman Najeriya sun kai hari maɓoyar ƙusurgumin ɗan bindigan nan Mustapha Babaro da ke jihar Katsina, inda suka samu nasarar ceto mutane 76...
Akalla mutane shida sun rasa rayukansu yayin da wasu uku suka ɓace a wani hatsarin kwale-kwale a ƙauyen Garin Faji, ƙaramar hukumar Sabon Birni ta Jihar...
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi ƙarin haske kan kalaman da babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya yi kan batun kare kai daga hare-haren ƴan...
Sarkin Musulmi kuma shugaban Majalisar Ƙoli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya sanar da Litinin a matsayin ranar farko ta watan...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatin tarayya za ta hanzarta samar da masana’antu a cikin ƙasa domin ƙera makamai da harsasai, da nufin ƙarfafa...
Daliban makarantar firamare a unguwar Turawa, karamar hukumar Karaye, Jihar Kano, na gudanar da karatunsu a fili ƙarƙashin bishiyu, bayan rushewar mafi yawan gine-ginen makarantar. Rahoton...
Dakarun Sojin Saman Nijeriya (NAF) sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 35 a harin sama da suka kai iyakar Nijeriya da Kamaru. Mai magana da yawun NAF,...
Jami’an Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Kano, sun cafke wani matashi mai shekaru 27, Umar Adamu-Umar, dauke da kilogiram...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa sama da katin zaɓe na dindindin (PVCs) guda 360,000 har yanzu suna hannunta ba tare...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU, ta sanar da shirin fara gudanar da zanga-zanga a jami’o’in gwamnati dake faɗin ƙasar, tare da barazanar tsunduma yajin aiki...
Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar-Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta yi la’akari da kulle iyakokin ƙasar da kuma ɗaukar...
Gwamnatin jihar Terengganu ta ƙasar Malaysia ta sanar da sabuwar doka da za ta fara hukunta duk wani Musulmi mazaunin jihar da ya ki halartar sallar...
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargadin cewa za a samu ruwan sama mai ɗauke da iska a sassa daban-daban na ƙasar daga ranar...
Wani sabon rahoto da Cibiyar Oxford Policy Management (OPM) tare da goyon bayan UNICEF ta fitar ya nuna cewa tsakanin shekarar 2020 zuwa 2025, an sace...