Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana cewa fiye da jami’ai 100 na Community Watch Corps, da ’yan sanda 30 sun mutu a yaƙi da ’yan bindiga. Kwamishinan...
Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta umurci Hukumar Kula da masu hidimar ƙasa (NYSC) da ta ba wa ‘yan matan da ke bautar ƙasa...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta cafke wasu mutum uku da ake zargi da hannu a satar mota, tare da kwato wata mota da aka...
A baya, an fi sanin al’adar “signing out” da manyan makarantu kamar jami’o’i da kwalejoji — inda ɗalibai ke yin rubuce-rubuce da zane a jikin tufafi...
Gidan rediyon Prime FM 101.5 da ke Jihar Kogi, wanda ke ƙaƙashin Gidan Rediyon Nijeriya ya daina watsa shirye-shirye sakamakon harin da ɓarayi suka kai masa...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta ce ta kama wasu mutane da ake zargin sojoji ne, bisa tuhumar shiga cikin wata ƙungiyar asiri da ake...
Mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku a kan babban titin Katsina zuwa Kano. Lamarin ya faru ne a...
Akalla mutum shida sun mutu a wani turmutsitsi da ya auku a wani shahararren wurin bauta na mabiya addinin Hindu a arewacin Indiya. Hukumomin yankin sun...
An cafke matasa 60 da ake zargi da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a wata gagarumar fafutukar da jami’an tsaro suka gudanar a Damaturu, babban birnin jihar...
Rundunar ƴan sandan Jihar Ondo ta tabbatar da kisan da aka yi wa wata ɗaliba da ke shekarar ƙarshe a Jami’ar Adekunle Ajasin da ke Akungba-Akoko...
Gwamnatin Jihar Anambra, ta rufe wani asibiti da ake ajiye mata suna haihuwa ana sayar da jiriran a jihar. Hukumomi, sun bayyana cewa sun bankaɗo asibitin...
Hukumomin tsaro a kasar Indiya sun kama wata mata ‘yar Najeriya dauke da miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai kusan dala miliyan hudu, kwatankwacin sama da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitin bincike kan tsaya wa wani da ake tuhuma da safarar miyagun ƙwayoyi a gaban kotu da...
Rahotanni daga jaridar DAILY NIGERIAN sun bayyana cewa Sulaiman Aminu Danwawu, wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin miyagun ƙwayoyi a jihar Kano, ya tsere daga...
Wata babbar kotu da ke Kano ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Nasiru Saminu ta yanke wa matasa biyu hukuncin ɗaurin watanni shida a gidan yari kan laifin...
Kwamishinan Sufuri na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Namadi, ya janye matsayin da ya dauka na tsayawa beli ga wani da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi...
Shugaban karamar hukumar Chanchaga da ke jihar Neja, Alhaji Aminu Yakubu-Ladan, ya shigar da kara a kotun tarayya da ke Abuja, yana kalubalantar gyaran dokar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta dage aikin tsaftar muhalli da ake gudanarwa a karshen kowane wata, inda ta ce ba za a yi aikin tsaftar watan Yuli...
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Ƙasa a Najeriya (TCN) ya ce wani mutum da ake zargi da yunkurin lalata layin wutar lantarki ya mutu a jihar...
Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta kama wata budurwa mai shekara 19 mai suna Esther Gambo bisa zargin sace wasu yara mata biyu da kuma kashe...