Fitacciyar mai girki ta Nijeriya, Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta sake jan hankalin duniya bayan ta dafa buhun shinkafa 200...
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka tsakanin Alhamis da Juma’a a Zariya, Jihar Kaduna, ya yi sanadin ɗaiɗaita yara sama da 470 tare da lalata...
Hukumar Ƴan Sandan Jihar Ondo ta kama wani mutum mai suna Eze Elechi Amadi bisa zargin kashe ƙaninsa, Otu Ifeanyi mai shekara 18, sannan ya yi...
Jami’an Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi samame a ranar Takutaha a sassa daban-daban na birnin Kano, inda ta kama wasu matasa da dama bisa...
Jumullar mutum 246,228 ne da kuma gidaje 32,251 ambaliyar ruwa ta shafa a Jamhuriyar Nijar sakamakon ruwan saman da aka fara tun daga farkon of damina....
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta ce ta kama magungunan malaria na jabu da darajarsu ta kai Naira biliyan 1.2 a...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Kano (PHC) ta gudanar da taron wayar da kai a Asibitin Na’ibawa, domin...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana gobe Juma’a, 19 ga Rabi’ul Awwal 1447H, wanda ya yi daidai da 12 ga Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu domin...
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya umarci Kwamitin Majalisar Zartarsa ta Kasa da ya dada aiwatar da matakan da za su kara karya farashin kayan abinci a...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA) ta kama bulo 150 da buhuna uku na tabar wiwi mai nauyin kilo 112 a kusa da Gadar...
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD), ta bai wa Gwamnatin Tarayya sa’o’i 24 domin ta aiwatar da bukatunsu, in ba haka ba za su...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba za ta janye kudirin ƙara haraji kan man fetur ba, duk da adawar da ƙungiyoyin ƙwadago ke yi. Gwamnatin ta...
Wata kotu da ke ƙasar Ghana ta yanke wa ’yan Najeriya uku hukuncin ɗaurin shekaru 96, bayan samun su da laifin satar mota a birnin Kumasi...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yaba wa Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, bisa kafa Majalisar Kwarewa ta farko a matakin jiha a Nijeriya, yana...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta tabbatar da tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata David Mark, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), bayan...
Kotun Majistare da ke Wuse, Abuja, ta gurfanar da mutum biyu, Shittu Olatunji da Fatima Audu, bisa zargin satar wayoyi guda biyu da darajarsu ta kai...
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Laraba, abin da ya haifar da katsewar wuta a wasu sassan Najeriya. Hukumar Gudanar da...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta kama wasu mutum uku da ake zargi da fashi da makami tare da gano wata mota kirar Toyota Corolla...
Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar mutane takwas sakamakon bullar wata cuta da ake zargin Buruli ulcer wato cutar gambon fatar jiki a ƙauyen Malabu,...
Akalla yara goma sun mutu a sakamakon barkewar cutar Mashako a ƙananan hukumomin Agaie da Bida da ke Jihar Neja. Rahotanni sun tabbatar da cewa yaran...