Iyalan wani malamin addinin Musulunci a Kano, sun koka kan yadda ya rasu a hannun ‘yan sanda bayan sun azabtar da shi. Salim Usman, wanda limami...
Wani jami’in ’yan sanda a Jihar Kano, Aminu Ibrahim, ya rasu bayan ya harbi kansa bisa kuskure da bindiga a yayin aiki a unguwar Hotoro. Lamarin...
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta rabawa mata masu Juna biyu da kananan Yara su 400 da garin Bul-Bul wanda ya kasance abinci...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya mika sunayen mutane biyu zuwa majalisar dokokin jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni a...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai shekaru 19 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da darajarsu ta kai sama...
Akalla jihohin Najeriya kusan 20 ne suka ciyo bashin da darajarsa ta kai Naira biliyan 458 cikin rabin farkon shekarar 2025, kamar yadda wani binciken jaridar...
Aƙalla mutum bakwai ne suka rasu, yayin da wasu guda biyar suka ji rauni bayan wata tirela ta murƙushe motoci biyu a yankin Madalla, da ke...
DAGA ABBA ANWAR Ba wai ba inke, ba kuma magana ce mara kan gado ba, idan a ka ce Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya kuma Mataimaki...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta ce ta samu nasarori masu ma’ana wajen inganta tsarin kiwon lafiya, samar da inganci, da kuma sauƙaƙa wa al’umma damar...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da zagayen tsftar muhalli da wayar da kan jama’a kan sauyin yanayi a yau, Asabar 27 ga...
A yayin da farashin kayan masarufi ya fara nuna alamun sauka a kasuwannin Najeriya, wasu ‘yan kasuwa sun fara fitar da kayayyakin da suka ajiye a...
Aƙalla mutane 100 ake fargabar sun mutu bayan rugujewar wani ramin hakar zinare a ƙaramar hukumar Maru, Jihar Zamfara, kamar yadda shaidu da mazauna yankin suka...
DAGA LUKMAN ABDULMALIK, JOS Jaridar Stallion Times, tare da haɗin gwiwar Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) reshen Jihar Filato sun gudanar da taron horaswa na...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gidauniyar Marcelino tare da hadin gwiwar Cibiyar Koyar da Sana’a ta Masu Bukata ta Musamman ta gudanar da taron bada shaidar kammala...
Gamayar Cibiyoyin Mahaddata Alƙur’ani ta Ƙasa ƙarƙashin jagorancin Gwani Yusuf Hamza Yusuf, Garkuwar Hafizai, ta sanar da al’ummar musulmi musamman mahaddatan Alƙur’ani Mai Girma cewa, wannan...
Wani bincike da jaridar Premium Times ta yi ya gano cewa ba Jihar Kano ba ce ta fi nasara a jarabawar NECO da aka gudanar a...
Dagacin garin Gwangwan, Malam Muhammad Tukur, ya bayyana damuwarsa kan yadda karyewar gadar shiga garin ke kawo tsaiko ga rayuwar al’umma. Ya ce, “Da yawa daga...
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya karɓi korafe-korafen da wasu kungiyoyin addinin Musulunci suka gabatar dangane da karatun da Malam Lawan Triumph ya gudanar....
Kungiyar tsoffin ’yan sanda masu ritaya da ke ƙarƙashin tsarin biyan fansho na tarayya (CPS) ta sanar da shirin gudanar da abin da ta kira “Babbar...
Rundunar Sojin Nijeriya ta kama ‘yan ta’adda 25, ta kuma ceto mutane 16 da aka sace, tare da kashe wasu a cikin jerin hare-haren da ta...