Shuwagabannin kafofin yada labarai na Kano (Heads of Media Forum) sun bukaci al’umma da su tabbatar sun yi rijistar katin zabe, don inganta dimokuradiyya. Shugaban kungiyar,...
Hukumar Kare Hakkokin Mata da Yara ta Jihar Legas, wato Domestic and Sexual Violence Agency (DSVA), ta bayyana cewa aƙalla ‘yan mata 2,213 ne suka fuskanci...
Farashin gas ɗin girki ya yi tashin gwauron zabo a fadin Najeriya, lamarin da ya tilasta wa gidaje da dama komawa amfani da itace wuta da...
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja ranar Lahadi, 12 ga Oktoba, zuwa birnin Rome na ƙasar Italiya domin halartar taron shugabannin ƙasashen Aqaba...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ebonyi ta kama wani mutum mai suna Chukwuma Onwe bisa zargin sayar da jaririnsa mai kwanaki biyar da haihuwa kan naira...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yafe wa Maryam Sanda, wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekarar 2020 bisa laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello. Maryam...
Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) ta tabbatar da cewa mutum 10 sun mutu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan haɗarin mota da...
DAGA ZUBAIRU LAWAL, KEFFI Taron rabon tallafi da Ministar Harkokin Mata ta Tarayyar Najeriya, Hajiya Iman Suleiman Ibrahim, ta shirya a ranar Juma’a domin al’ummar shiyyar...
Wani Likitan ƙwaƙwalwa a Asibitin Neuropsychiatric Aro, a Abeokuta, Jihar Ogun, Dokta Emmanuel Abayomi ya ce kimanin mutane miliyan 60 ne ke fama da taɓin hankali...
Majalisar wakilai na duba yiwuwar amincewa da dokar zabe wanda a ciki har da gudanar da zaben 2027 a cikin kwana daya. Shugaban majalisar wakilai, Abbas...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta tabbatar da kudirinta na ci gaba da samar da ingantattun ayyukan lafiya ga jama’ar jihar, yayin da ta gudanar da...
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya gargadi, mata da su kauce wa bincikar wayoyin mazajensu ba tare da izini ba, yana mai cewa yin...
Jami’an sa-kai na tsaro a jihar Kogi sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da kai wa ‘yan bindigar daji kayan masarufi da sauran taimako...
Wasu fusatattun matasa a garin Emu Orakwan da ke karamar hukumar Esan South-East a jihar Edo, sun kone wasu mutum uku kurmus bisa zargin garkuwa da...
Al’umma a kauyen Sumore da ke Ƙaramar Hukumar Dutse a Jihar Jigawa sun shiga yanayin alhini bayan mutuwar wata mata mai shekaru 30, Adama Hannafi, wacce...
Al’umma a Tamburawar Yamma da Unguwar Makera a Karamar Hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano, sun kai ƙara kan wani dattijo mai kimaninm shekara 72...
DAGA ZUBAIRU M. LAWAL, LAFIA Gwamnatin jihar Nasarawa ta yi gargadi ga duk masu zuba sinadarai a cikin ruwa domin kamun kifi, inda ta ce duk...
Gwamnatin Kano ta sanar da haramta shan Shisha musamman wanda ya ƙunshi sanya ƙwayoyin maye a ciki kafin a shan ta, tana mai ambata dalilai na...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta fara hada kan mambobinta dake jami’o’in kasar nan domin fara yajin aikin kasa baki daya. Kungiyar ta ce ta...
Mazauna birnin Kano sun bayyana ƙorafi da damuwa kan yadda farashin gas ɗin girki (LPG) ke ƙara tashin gwauron zabi, tare da ƙara tsananta karancin samunsa...