Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta bayyana kama wasu mutane biyu da ake zargin suna da alaka da ‘yan wata kungiyar barayin daji da ke...
Wata tirela mai ɗauke da kayan buga takardu ta faɗo daga saman gadar Oshodi a ranar Asabar, inda ta fadi cikin rami, lamarin da ya jawo...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta tarwatsa wani taron da ake zargin ya shafi auren jinsi a wani dakin taro da ke unguwar Hotoro By-pass a...
Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan wata mota dauke da fasinjoji a kan hanyar Ilorin–Egbe da ke tsakanin garuruwan Eruku da Egbe, a iyakar jihohin...
Kano Media Advocacy Network (K-MAN) ta bayyana farin cikin ta kan nasarorin da Rear Admiral Idi Abbas, ɗan asalin jihar Kano, ya samu a rundunar sojin...
Rahotanni sun bayyana cewa sama da manyan jami’an sojin Najeriya 60 masu mukamin Janar za su fuskanci ritayar dole, sakamakon sauye-sauyen da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed...
Jami’ar Ahmadu Bello (ABU), Zaria, ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ya yaɗu a kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na da hannu wajen...
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya amince da sauye-sauyen manyan jami’an gwamnati da kuma naɗin sabbin masu ba da shawara biyu, domin ƙara inganta gudanar...
Gwamnatin Jihar Gombe ta shiga jimami bayan rasuwar Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Kanal Abdullahi Bello mai ritaya, wanda ya rasu sakamakon hatsarin mota a...
Rundunar ’yan sanda ta kama wani matashi ɗan shekara 29, mai suna Abubakar Isah Mokwa ɗalibi da yake karatun digiri na biyu a tsangayar Tattalin Arziki...
Gwamnatin Jihar Kano ta soke aikin tsaftar muhalli na karshen wata da aka shirya gudanarwa a gobe, Asabar 25 ga Oktoba. A cikin sanarwar da ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta shirya wani taron wayar da kai ga mata masu juna Biyu kan muhimmancin shayar da jarirai nono zalla na tsawon wata shida...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Janar Christopher Musa daga mukaminsa na Babban Hafsan Tsaron Kasa, da sauran hafsoshin tsaro na kasa baki daya. Wannan...
Gwamnatin jihar Ondo ta ce ta fara bincike domin gano wanda ke da mallakar motar ɗaukar kaya da ta yi mummunan hatsari a yankin Akungba-Akoko, wanda...
Wata tsohuwa ‘yar kasar China mai shekaru 82 ta fada cikin matsanancin hali bayan ta haɗiye kwaɗi takwas masu rai domin neman magani ga ciwon bayanta,...
Hedikwatar tsaron Najeriya ta ce dakarun Operation Hadin Kai sun kashe sama da ƴan ta’adda 50 tare da dakile hare-hare a sansanonin sojoji a jihohin Borno...
Rahotanni daga jihar Kano na cewa, gobara ta tashi a kasuwar Shuwaki da ke cikin ƙaramar hukumar Gari, inda ta ƙone rumfuna sama da 500 kurmus....
Mazauna ƙaramar hukumar Shanono da ke jihar Kano sun bayyana tsananin damuwa kan yadda ’yan bindiga ke ƙara kai hare-hare a yankin, suna kashe mutane, yin...
Hukumar jarrabawar Afirka ta Yamma, WAEC, ta gudanar da gwajin rubuta essay ta kwamfuta a wani shiri na shiryawa jarabawar ta kwamfuta gaba daya (Computer-Based WASSCE)...