Kamfanin Amazon, wanda shi ne na biyu a yawan ma’aikata a Amurka, zai sallami ma’aikata kusan 600,000 ta hanyar maye gurbin su da mutum-mutumi nan shekaru...
Babbar Kotun Kano mai lamba 7 da ke zama a cikin birni ta bayar da umarnin tsare Aminu Ismail, mazaunin Unguwar Bai a Karamar Hukumar Ajingi...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙaddamar da sabon harajin shigo da kaya na kashi 15 cikin 100 kan dukkan man fetur da dizil...
Sojojin Rundunar 6 ta Nijeriya, ƙarƙashin Operation Lafiya Nakowa, sun ceto wani mutum da aka sace mai suna Alhaji Ali Adamu a ƙaramar hukumar Lau ta...
Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano ta tabbatar da gano sababbin nau’o’i guda huɗu na ƙwayar cutar shan inna a jihar, tare...
Babban Hafsan sojin Najeriya Laftanal Janar Olufemi Oluyede ya ce jami’an tsaron ƙasar ba su da wadatattun kayan aiki da zai kai su ga yin nasara...
Wata mata ‘yar garin Birgland, a gabashin Nuremberg, Jamus, ta gamu da mummunan damfara bayan ta sayi abin da ta yi imanin tsohuwar tsabar zinari ce...
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wasu jami’anta uku bisa zargin lakadawa wani matashi mai shekara 22 mai sunansa Jacob Sunday duka har ya suma,...
Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin kwace Dala 49,700 daga hannun Dr. Nura Ali, tsohon Kwamishinan Zaɓe na Jihar Sokoto (REC) a...
Habiba Abubakar mai shekaru 35 da ’yarta Adama mai shekaru 9 sun rasa rayukansu bayan hatsarin jirgin ruwa da ya faru a Karamar Hukumar Hawul da...
Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da Cibiyar Wole Soyinka ta wallafa, wanda ya zargi jihar da kasancewa cikin jihohin da ke keta ’yancin faɗar albarkacin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarnin a cire sunan Maryam Sanda — wadda aka yanke wa hukuncin kisa a shekara ta 2020 bisa laifin...
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, ta kama wani mai amfani da kafar sada zumunta, Innocent Chukwuma, bisa zargin yin kira ga dakarun soji da su...
Hukamar shirya jarrabawar WAEC ta yi watsi da rahotannin da ke zargin cewa ta takaita wa dalibai rubuta wasu darussa a jarabawar 2026. A cikin wata...
Ministan harkokin cikin gida, Dokta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya tana duba bukatun mutane 170 daga kasashen waje da ke neman samun zaman dan...
An tabbatar da mutuwar mutum biyu, ciki har da ɗan hakimi da kuma jami’an ɗan sanda, a wani rikici da ya ɓarke tsakanin manoma da makiyaya...
Wata likita daga sashen kula da lafiyar al’umma na Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) Bauchi, Dr. Zainab Mu’azu, ta bayyana cewa babu soyayyar...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke unguwar Danbare a birnin Kano ta yanke hukuncin daurin shekara biyu da wata goma ga wasu matasa biyu da aka kama...
Shugaban kwamitin tsaron cikin gida na majalisar wakilai, Garba Muhammad Ɗiso, ya ce sun samu barazana daga yan ta’adda cewa za su kai hari da bama-bamai...
Hadarin jirgin saman kasar Kenya mai suna Mombasa Air Safari, ya yi sanadiyyar mutuwar dukkan fasinjoji 11 da ke cikinsa, wadanda Jamusawa ne da ‘yan kasar...