Gidan rediyon Himma 91.1FM da ke Kano ya kaddamar da wani shiri na tallafawa ilimi, inda ya dauki nauyin sanya yara 40 a makaranta a yankin...
Wata kotun jihar Adamawa karkashin mai shari’a Benjamin Lawan Manji ta yanke wa Grace Karka, manajar Bonghe Micro Finance Bank, hukuncin daurin shekara biyar a gidan...
Wata mata mai suna Halima Salisu ta shiga hannun ’yan sanda a jihar Neja bayan da ta kai hari ga mijinta, Salisu Suleiman, inda ta yanka...
Majalisar Zartarwar Jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta amince da kashe ₦19.02 biliyan domin aiwatar da ayyuka masu muhimmanci a fannoni daban-daban na...
Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewa cutar Amai da Gudawa wanda aka fi sani da Kwalara ta yi ajalin mutum 244 a tsakanin...
Wasu iyaye a China sun kai karar makarantar da ‘yar su ke yi bayan an gano tana fama da cutar tabin hankali wacce masana lafiya suka...
Hukumar Jiragen Ƙasa ta Ƙasa (NRC) ta sake dakatar da zirga-zirgar jiragen ƙasa a layin Warri–Itakpe, bayan wani hatsari da ya faru da yammacin Asabar, inda...
Fadar Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa nan da wasu kwanaki Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai gana da takwaransa na Amurka, Donald Trump, domin tattaunawa kan zargin...
Rahotanni daga yankin Farin Ruwa da ke cikin karamar hukumar Shanono a jihar Kano na cewa dakarun sojin Najeriya sun halaka ’yan bindiga da dama tare...
Rahotanni daga Jihar Kebbi sun tabbatar da cewa har yanzu ba a san inda Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin jihar, Hon. Abubakar Bagudo, yake ba, bayan da...
Akalla mutane uku sun rasa rayukansu, yayin da wasu uku suka fada hannun ‘yan bindiga a wani sabon hari da aka kai a kananan hukumomin Shanono...
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar cewa ƙasarsa na iya ɗaukar matakin soja a Najeriya idan gwamnatin ƙasar ta ci gaba da barin ana...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta karyata kalaman Shugaban Amurka, Donald J. Trump, da ya yi ikirarin cewa ana kashe Kiristoci da yawa a Najeriya, tare da kira...
Wani gidan shan kofi a birnin Dubai ya fara sayar da kofi guda na haɗaɗɗen kofi a kan kusan Dala 1,000, wato kimanin Naira miliyan 1.5,...
Wani fursuna da aka yanke masa hukuncin kisa, Abba Hassan, ya tsere daga Gidan Gyaran Hali na Tsaro (Maximum Security Custodial Centre) da ke Potiskum, Jihar...
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen babban birnin tarayya Abuja ta yi nasarar ceto wasu ‘yan kasashen waje 23 da aka sace tare da kama mutum 14...
Babbar Kotun Jihar Kano ta umarci a ajiye wani mutum mai suna Idris Kurma a gidan yari bisa zargin kashe matarsa, Aisha Idris, saboda ta ƙi...
Hukumar Kogi State Polytechnic da ke Lokoja ta ce tana gudanar da bincike kan wata ƙungiya da ake zargi da yin maguɗin takardun shaidar karatu da...
DAGA ABBA ANWAR, KANO Ko da yake ina cikin jimamin rasuwar surukata, Hajiya Halima Mohammed Ibrahim Tsofo, wadda ta rasu yau kwana uku kenan a...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Ma’aikatan Muhalli da Sauyin Yanayi ta Jihar Kano sun kai ziyara a Kasuwar Galadima, yankin Kura, domin gudanar da zagayen tsfatar muhalli....