Ministan Lafiya da Walwalar Jama’a, Muhammad Pate, ya ce Najeriya na fuskantar gagarumar matsala ta mace-macen yara ƙanana, inda kusan yara 850,000 ke mutuwa a duk...
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa ci gaba da cin ganda da ake samu daga fatar shanu na barazana ga masana’antar fata ta Najeriya wadda darajarta...
Shugaba Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA)...
Wani Yaran mota ya rasa ransa a daren Laraba a yankin Ogolonto da ke Ikorodu, bayan da wata babbar motar ɗaukar kaya ta murkushe shi yayin...
Bankin Duniya ya ce duk da kuɗaɗen da ake warewa a kai-a-kai domin tallafawa al’umma a Najeriya, kaso 44 cikin 100 kacal na tallafin ne ke...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta cafke wasu mutum uku da ake zargi da hannu a safarar yara, inda aka ceto yara 17 da ake zaton...
A Jihar Kano, wasu mutane da ba a gano ko su wane ba sun kashe wata Uwargida da Amarya, sannan suka banka wa gawar ɗaya daga...
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin da hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta WAEC ke shirin aiwatarwa na amfani da kwamfuta a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta yanke wa wata mata mai shekaru 20, Faith Joseph, hukuncin shekaru huɗu a gidan yari saboda safarar wata budurwa...
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba uku da ke Sakatariyar Audu Bako, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Faruk Lawan, ta yanke wa wasu matasa hukuncin daurin shekaru...
Wasu da ake zargin ’yan fashi da makami ne sun kai hari a karamar hukumar Makoda ta jihar Kano, inda suka yi awon gaba da kaya...
Kotun manyan laifuka ta musamman ta yanke wa tsohuwar matar shugaban Gabon da danta hukuncin zaman gidan kaso bayan shari’ar kwanaki biyu a Libreville. An yanke...
Gwamnatin Tarayya ta umurci malamai a fadin kasar da su ci gaba da amfani da harshen Turanci a matsayin harshen koyarwa a makarantu, lamarin da ke...
Aƙalla mutum 12 sun mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata a wani turmutsutsu da ya faru yayin jarabawar ɗaukar aikin soja a Filin Wasa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar gano motar Toyota Hilux da aka sace daga ofishin mataimakin gwamnan jihar. A cewar rahoton...
Tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya zargi wata ƙungiya mai ƙarfi a cikin gwamnatin tsohon Shugaba Muhammadu Buhari da hana aiwatar da sauye-sauyen tsarin zaɓe. A...
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan jin kai a wani bangare na cigaba da farantawa al’umma kamar yadda ya saba lokuta...
Wani ɓarawo ya kutsa fadar gwamnatin Kano da sassafiyar Litinin ɗinnan, inda ya tsere da ɗaya daga cikin motar Hilux ɗin ayarin mataimakin gwamna. Majiyoyi sun...
Rundunar ‘Yansandan Jihar Katsina ta sanar da kama sama da mutane 200 da ake zargi da laifuka daban-daban a fadin jihar a cikin watan Oktoba, 2025....
A kasar Pakistan an kaddamar da bincike bayan hukumomin sun tabbatar da wani harin kunar bakin wake, a kofar ofishin ‘yan sanda na birnin Islamabad wanda...