Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari wani ƙaramin ofishin hukumar kwastam a jihar Kebbi tare da kashe wani jami’i guda ɗaya a...
Kwararren Lauya kuma Dan Siyasa Barista Salisu Salisu Umar ya ce Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin yana bakin ciki da kyashin ganin an farfado da...
Fargaba ta mamaye ma’aikatan gwamnatin tarayya bayan da yan bindiga suka sace daraktoci shida na Ma’aikatar Tsaron Ƙasa a kan hanyar Kabba–Lokoja. Rahotanni sun ce an...
Babbar Kotun Jihar Kano ta umarci rundunar sojoji da ke Bukavu Barracks da ta tabbatar da an gabatar da wani soja da ake zargi da hannu...
Kotun Kingston Crown Court da ke birnin London ta yanke wa wasu mutane hukuncin ɗaurin shekaru 55 a gidan yari, bayan da aka same su da...
Wani sabon rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai ya bayyana cewa sama da jami’an ‘yan sandan Najeriya 100,000 ke aikin kare manyan ‘yan siyasa da fitattun mutane (VIPs),...
DAGA ABBA ANWAR Da farkon farawa dai ya kamata mai karatu ya fahimci waye Engineer Abdullahi Garba Ramat. Shi din ya na daya daga cikin tsofaffin...
Shugaban Hukumar Samar da Wutar Lantarki a Karkara (REA), Injiniya M.D Abba Aliyu Abubakar, ya ƙaddamar da rabon na’urorin hasken rana (Solar) domin inganta wutar lantarki...
Hukumar yaƙi da cin Hanci da rashawa (EFCC) ta bayyana tsohon ƙaramin Ministan Harkokin Man Fetur, Timipre Sylva, a matsayin wanda ake nema kan zargin yin...
Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan na Nijeriya Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa babu abin da Nijeriya za ta ragu da shi idan ta daina...
Wani malami a makarantar Soun High School, Mista Fatai Adegoke, ya mutu bayan da dalibansa suka far masa da duka har suka yi masa muggan raunuka....
Rundunar Operation Hadi Kai da ke yaƙi da ‘yan ta’addan Boko Haram a arewa maso gabashin Nijeriya ta ce ta kuɓutar da mutum 86 da aka...
’Yan bindiga sun kai mummunan farmaki a ƙauyen Yan Kwada, da ke yankin Faruruwa a ƙaramar hukumar Shanono ta jihar Kano, inda suka sace mata biyar,...
Majalisar dokokin Kano ta fara gwama muhawara kan wani ƙuduri da ke neman amfani da harshen Hausa wajen koyarwa a makarantu a faɗin jihar a hukumance...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Enugu sun cafke wani mutum da ake zargin yin aikin likitanci ba bisa ƙa’ida ba, tare da rufe wani asibiti da yake...
Karancin ma’aikata a cibiyoyin kula da zirga-zirgar jiragen sama na Amurka, tare da umurnin Hukumar Kula da Sufurin Sama ta Tarayyar Amurka (FAA) na rage adadin...
Rundunar sojin Nijeriya ta ƙara zafafa ayyukan farautar ƴan ta’adda, masu tayar da ƙayar baya da kuma masu lalata tattalin arziki a sassan ƙasar, inda ta...
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Muhammad Samaila Bagudo, ya shaki iskar ‘yanci daga sansanin ‘yan bindiga bayan sun tsare shi na tsawon kwanaki da...
Wasu mamallaka filaye a yankin Dan-Gwauro da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano sun fara salloli da addu’oi na musamman domin neman taimakon Allah kan...
Wani mutum ya ji munanan raunuka a ƙafafunsa da yatsun hannunsa bayan batirin Power Bank da yake ɗauke da shi ya yi zafi har ya fashe...