Wata tankar mai ɗauke da lita 60,000 na man fetur ta fadi a garin Iroko, da ke kan hanyar Oyo zuwa Ibadan, a ranar Lahadi da...
A cikin mintuna hudu kacal, wani gungun ’yan fashi sun kutsa Gidan Tarihi na Musée du Louvre da ke tsakiyar birnin Paris, inda suka yi awon...
Rundunar Ƴansanda ta jihar Neja ta kama wani dattijo mai shekara 63, bisa zargin satar babur kirar Bajaj a ƙauyen Tugan-Kawo da ke cikin ƙaramar hukumar...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Bauchi ta cafke wani matashi da boka, bayan aikata mummunan laifi da ya girgiza ƙauyen Wailo, ƙaramar hukumar Ganjuwa. Auwalu, matashin...
Ashraf Mahrous, ɗan dambe daga ƙasar Masar, ya ja jirgi mai nauyin tan 700 (kimanin kilo 635,000) da haƙoransa a bakin tekun Hurghada da ke Bahar...
Wata mata mai suna Odama Mary Agado mai shekaru 22, wacce ke sana’ar gyaran gashi, ta hallaka kanta bayan ta sha guba a birnin Enugu, inji...
Rahotanni daga jihar Taraba na cewa wani mutum da ake zargin yana da tabin hankali ya kashe mutum ɗaya, ya kuma jikkata wasu uku a garin...
Bayanai sun nuna ma’aurata 136 sun rasa rayukansu a sakamakon rikici a tsakaninsu a cikin shekaru huɗu da suka gabata a sassan Najeriya. Alƙaluman da muka...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Kungiyar Bridge Connect Africa Initiative ta shirya wani muhimmin taro a Kano domin samar da hanyoyin inganta ilimin ’ya’ya mata, musamman duba...
Wani matashi mai suna Mamuda Zakari Yau, mai shekaru 30 a duniya, ya shiga hannun ‘yansanda bisa zargin kashe wani ɗan Acaɓa, Basiru Mohammed, mai shekaru...
Al’ummar Kunshe a Gwado, da ke cikin mazabar Gandurwawa a karamar hukumar Minjibir ta jihar Kano, sun bayyana damuwa kan rashin ababen more rayuwa da suka...
Majalisar Masarautar Kano ta taya Babban Lauyan Jihar Kano, Abdulkarim Kabiru Maude, murnar samun lambar yabo ta Senior Advocate of Nigeria (SAN), da kuma nadinsa a...
Kwamishinan Shari’a na Jihar Kano kuma Babban Lauyan Gwamnati, Abdulkarim Kabiru Maude, SAN, ya jagoranci taron farko na Kano State Justice Sector Reform Team, domin ƙarfafa...
Wani sojan Najeriya mai suna Akenleye Femi da ke aiki a bataliya ta 221 a barikin Wawa da ke karamar hukumar Borgu a jihar Nija ya...
Manoman rake a jihar Kano sun bayyana cewa wata sabuwar cuta ta addabi gonakinsu, ta kuma haddasa musu babbar asara da ta kai sama da Naira...
DAGA SAFIYA MUHAMMAD USMAN Gidauniyar Dr Aminu Magashi Garba ta ci gaba da shirin bada tallafin magunguna duk karshen wata ga marasa lafiya a asibitin kwararru...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa mai shekara 52, mai suna Ejiofor Emeka, a filin jirgin...
An samu sabon zaman tattaunawa tsakanin jami’an tsaro da tubabbun ƴan bindiga a fadin Jihar Katsina, inda aka samu tabbacin dakatar da hare-hare a ƙananan hukumomi...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU), ta sanar da fara yajin aikin gargaɗi na tsawon mako biyu a dukkanin jami’o’in gwamnati da ke Najeriya. Shugaban ASUU,...
Wata mata mai shekaru 43 ta shiga hannun ’yan sanda a ƙasar Ingila bisa zargin kashe ’ya’yanta guda biyu a cikin gidansu da ke kan titin...