Rahoton AD Scientific Index 2026 ya sake ɗaukaka martabar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), jami’a mai tasowa da ke Kano, wacce ta nuna bajinta...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon babban hafsan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa, a matsayin sabon Ministan Tsaro na Najeriya. Shugaban kasar ya sanar...
Kwamitin Kasafin Kuɗi na Majalisar Dokokin Amurka zai shirya taron hadin gwiwa na Mjalisar Dokoki a ranar Talata domin yin nazari kan zargin ƙuntata wa Kiristoci...
Wata mummunar gobara da ta tashi da sanyin safiyar Litinin ta yi ajalin mutum biyar ’yan gida ɗaya a unguwar Kofar Sauri, cikin birnin Katsina. Shaidu...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
’Yan Najeriya na ci gaba da neman bayani game da makomar dala miliyan 30 da aka tattara domin samar da tsaro a makarantu tun bayan sace...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na duba yiwuwar naɗa tshohon Shugaban Hafsoshin Tsaro na ƙasa, Janar Christopher Musa, domin ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar a...
Wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa wani matashi mai shekaru 22, Najibullah Alkasim, hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe maƙwabcinsa, Isyaku Ya’u,...
Ministan Tsaron Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa nan take, yana mai bayyana dalilan lafiya a matsayin abin da ya tilasta masa...
’Yan sanda sun gano tare da miƙa wa wata mata zinarenta da kuɗinwu ta kai Naira miliyan 23 da suna ɓace a lokacin wani harin Boko...
An kama wasu mutum huɗu da ake zargin ’yan bindiga ne ɗauke da makamai da ake zaton bindigogi ne a tashar mota ta Ƙofar Ruwa da...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta sake jaddada haramcin daukar fasinja a kan dukkan babura, tare da takaita ayyukan babura masu hawa uku adaidita Sahu...
Akalla mutane 25 ne ‘yan bindiga suka sace, yayin da wasu biyu suka jikkata, sakamakon sabon harin da aka kai a Unguwar Tsamiya ta Faruruwa da...
Gwamnatin Jihar Kano ta sake tunatar da jama’a cewa duk mai aikin ɗaukar fasinja da babur (Achaba) a wasu yankuna na birnin zai fuskanci hukuncin daurin...
Hukumomin Indiya sun kama wata yar Najeriya da ake zargi da sayar da miyagun ƙwayoyi da kudinsu ya kai kusan N812m, ga mutane 1,975 a jihar...
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da jerin hare-hare a jihohin Katsina da Borno, lamarin da ya yi sanadin tarwatsa sansanonin ƴan ta’adda da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta hukunta duk wani mutum da aka kama yana gudanar da sana’ar achaba a cikin birnin Kano da kewaye, duk...
DAGA ABBA ANWAR Ina ga ba zan yi shakkar gwamutsa zance ba, idan na ce Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Kasa, Sanata Barau I Jibrin, mutum...
Wasu ’yan bindiga sun kai farmaki a kauyen Chacho da ke ƙaramar hukumar Wurno a jihar Sokoto, inda suka yi garkuwa da amarya,kwaayenta da wasu daga...
Rundunar Sojin Najeriya karkashin Operation MESA ta ce ta ceto mutane 7 da aka sace a kauyen Yankamaye Cikin Gari da ke karamar hukumar Tsanyawa a...