A safiyar yau ne na ga wani rahoton gidan jaridar Solacebase ya jawo cece-kuce a Kano, musamman saboda taken sa mai tayar da hankali: “MAAUN under...
Tsohon mai taimaka wa tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a shafukan sada zumunta Bashir Ahmad, ya bayyana cewa Amurka ba ta da ikon tsoma baki akan...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta gargaɗi jama’a kan amfani da wuta a lokacin sanyi, tana cewa wannan lokaci kan haifar da yawan gobara. Mai...
Hukumar Kula da Shara da Tsaftar Muhalli ta Kano (REMASAB) tare da kamfanin Sahcon Fumigation and Cleaning Services (SFC) sun gudanar da horo ga masu aikin...
Kotun Daukaka Kara ta Abuja ta tabbatar da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke, wanda ya haramta wa Hukumar kula da lafiyar Ababen hawa (VIO)...
Kano Media Advocacy Network (K-MAN) na mika gaisuwar taya murna ga Janar Christopher Gwabin Musa (Rtd.), tsohon Babban Hafsan Tsaro na Najeriya, bisa nadin da aka...
Wata daliba a Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria (MAAUN), Kano, Fateemah Musa, ta bayyana damuwarta kan yadda ake ta muhawara a kafafen sada zumunta...
Majalisar Tattalin Arziki ta Nijeriya (NEC) ta amince da naira biliyan 100, domin gyaran cibiyoyin horas da ‘yansanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin ƙasar. An...
Kungiyoyin addini da na farar hula daga Arewacin ƙasar na ci gaba da maida martani kan wani zama da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka yi,...
Shugaban Hukumar Rajistar Ma’aikatan Kiwon Lafiya ta Najeriya (HPR), Dr. Alhaji Bashir Idris, ya bayyana cewa mafi yawan makarantun da ke koyar da ilimin jinya a...
Wani matashi mai suna Mouhamadou Bachir Syll a Senegal ya shiga hannun hukuma bayan da ya yaga hoton shugaban kasa, Bassirou Diomaye Faye, lamarin da ya...
Yayin da yanayin sanyi ke bayyana a sassan Najeriya, masana harkokin lafiya na gargadin cewa wannan lokaci na zuwa da matsalolin da suka shafi lafiyar bil’adama,...
Majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta ki amincewa da wani kudiri da ya nemi a haramta cin naman kare a jihar, bayan da babu wani ɗan...
Kungiyar Kano Patriotic CSOs Coalition Forum (KPCF) haɗan wasu ƙungiyoyi 262 ta ce rahoton Daily Trust na ranar Talata, 2 Ga Disamba 2025 mai take “Kano...
Kungiyar Bakin Bulo Network for Better Tomorrow ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta sake duba dokar hana goyo ga masu baburan Lifan da...
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawar sirri a jiya talata da hafsoshin tsaron kasar nan a Fadar Shugaban Kasa dake Aso Rock ....
Ma’aikatar Ilimin Jihar Kano ta sanar da cewa dukkan makarantun firamare da sakandare — na gwamnati da na ƙasar, na kwana da na jeka-ka-dawo — za...
A Najeriya ana ci gaba da zargin wasu ‘yan siyasa da hannu a tashin hankali da matsalar tsaro da ake fama da su a kasar. Daya...
Mutane biyu sun rasu bayan fashewar tayar motar ɗiban yashi a Rimin Zakara, ƙaramar hukumar Ungogo ta jihar Kano. Rahotanni na nuni da cewa wadanda suka...
Gwamnatin Yobe ta bayyana cewa aƙalla mutane 9,854 ne ke ɗauke da cutar AIDS a jihar, kuma dukkaninsu na karɓar maganin ceton rai. Hukumar ta tabbatar...