An sake samun tashin hankali tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa, inda rikicin ya kai ga banka wa gidaje da injinan nika wuta, tare da...
Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya jinjinawa rundunar sojin ƙasar bisa gaggawar da ta yi wajen amsa kiran gwamnatin Jamhuriyar Binin domin taimakawa wajen kare tsarin mulkinsu...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa an kubutar da wasu dalibai 100 daga cikin ɗaliban da ’yan bindiga suka sace a makarantar St. Mary’s Private Catholic Primary...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gargadi ‘Yan Najeriya da su guji siyasantar da batun tsaro, yana mai jaddada cewa barazanar ‘Yan bindiga ba ta...
Wasu sojoji sun yi ikrarin kwace mulki a jamhuriyar Benin a yau lahadi, wadda hakan ya zama wani batu dake barazana ga dimokaraɗiya a ɗaukacin yankin....
A ci gaba da bikin ranar masu bukata ta musamman ta duniya, kungiyar In’Gausa, wacce ke kula da masu bukata ta musamman tare da koya musu...
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da dakatar da ritayar wasu manyan hafsoshinta, bayan matakin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dauka na ayyana dokar ta-baci kan...
Sojoji a kasar Jamhuriyar Benin sun kifar da gwamnati a wani juyin mulki da suka sanar a ranar Lahadi. Sojojin sun bayyana ne a gidan talabijin...
An sassauta dokar hana zirga-zirga da aka kafa a garin Karim Lamido da sauran kauyuka fiye da goma a jihar Taraba, da ke arewa maso gabashin...
Rashin sa’ar cinikin Bayi a Arewacin Nijeriya hakan ya samu ne saboda wasu dalilai wadanda suka hada da, yadda shi mulkin mallaka bai goyi lamarin da...
Wani jirgin yaki na rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ya yi hatsari a sansanin rundunar da ke Kainji, Jihar Neja, bayan samun matsalar gaggawa jim kaɗan...
Hukumar Kwastam, ta kama kilo 25.5 na hodar iblis a wani jirgin ruwa na ƙasar Brazil mai suna MV San Anthonio a tashar jirgin ruwa ta...
Mutane uku ne suka rasu yayin da suke tsaka da aikin yasar rijiya a garin Badume da ke Ƙaramar Hukumar Bichi a Jihar Kano. A yayin...
Hukumar Kula da Rajistar Kamfanoni (CAC) ta ba wa dukkan masu gudanar da harkar kuɗi ta PoS a fadin Najeriya, wa’adin ranar 1 ga Janairu, 2026,...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutum uku bayan sun faɗa rijiya a ƙaramar hukumar Bichi. Duk da kokarin da jami’an ceto...
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Najeriya Sheik Ahmad Mahmud Abubakar Gumi, ya ce suna zargin cewa manyan ƙasashen waje ne suke taimaka wa ‘yan bindiga...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama wani likita a Jebba, Jihar Kwara, bisa zargin yana ba ’yan bindiga magunguna. Ana zargin likitan da jigilar...
Babban Lauyan Gwamnatin Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Kabiru Maude (SAN), ya gana da Kwamishinan ’Yansanda na Jihar Kano a ranar Juma’a domin tattauna wa kan...
Shugaban Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta Kano Online Chapel da ke ƙarƙashin NUJ, Abubakar Abdulqadir Dangambo, ya jaddada cewa za su ci...
Gwamnan Jihar Borno dake Najeriya, Babagana Umara Zulum ya ce ya kashe kuɗaɗen da suka kai naira biliyan 100 a jihar sa, a wannan shekarar saboda...