Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...
Akalla gonaki 17 da ke da fadin kusan hekta 14 ne wasu dorinar ruwa suka mamaye tare da lalata amfanin gona a daren ranar Talata a...
Mutane uku sun mutu, yayin da kimanin mutum 40 suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan babbar hanyar Gombe zuwa Potiskum,...
Wata Babbar Kotu a Jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu Kwan hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun su...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a wata jami’a a...
DAGA MUHAMMAD ZAHRAD Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe ta kama wata mata mai suna Biba Mohammed bisa zargin ta da kashe mijinta ta hanyar yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dalibin Jami’ar Jihar Gombe da ke zangon karatu na karshe mai suna Abubakar Muhammad, ya rasu yayin da yake tsaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Lahadi ne aka tabbatar da rasuwar babban sakataren gidan gwamnatin jihar Gombe, Balarabe Poloma,Poloma yamutu mako guda kafin ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hatsaniya Ta Kaure Kan Zargin Cirewa Wata Gawa Ido Daya A Asibitin Kwararru Da Ke Gombe An samu barkewar yamutsi a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A kalla mutane 67 ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanar da batan su tsakanin watan Janairu zuwa Satumbar 2023. Da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya yi alkawarin bayar da duk tallafin da ake bukata domin a gyara gadar da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta sanya dokar hana fita daga Karfe 12 na tsakar dare zuwa karfe 6 na safe, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Gwamnan jahar Gombe, Muhammadu Yahaya, ya kaddamar da kwamitin tantance hanyoyin shanu, kiwo, farauta da gandun daji a jihar domin dakile...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata matashiya mai yi wa kasa hidima ta mutu tana tsaka da hidimta wa kasar a Jihar Gombe, kamar yadda Hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu rahotanni daga Jihar Gombe sun bayyana cewar an samu bullar cutar zazzabin Lassa a jihar. Kwamishinan Lafiya na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kashe kasurgumin dan ta’adda Madaki Mansur tare da wasu 11 a wani samame a Dajin Alkaleri da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Gombe SEMA ta ce ambaliyar ruwa a bana an janyo asarar rayuka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar Jiragen kasa ta Najeriya (NRC, Gundumar Arewa maso Gabas ta kaddamar da shirin daukar fasinjoji a...