Akalla dalibai 10 ne fargabar ’yan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai a hanyarsu da zuwa zama Jarabawar shiga manyan makarantu, JAMB. sace a kan hanyar...
Rundunar Sojan Najeriya ta sanar da samun nasara a wani samame da dakarunta suka kai kan maboyar ‘yan bindiga a jihar Bauchi, a wani bangare na...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta kama wasu ma’aurata a ƙauyen Takut da ke ƙaramar hukumar Lapai, bisa zargin safarar...
Wata likita mai suna Ere Ogbachi ta mutu bayan ta haifi ƴan-uku a Jihar Bayelsa. Jaridar Punch ta rawaito cewa bayan ta haihu lafiya a asibitin...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta ce ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da damfarar sama da mutum 500 ta hanyar kiran waya, inda...
Wani mutum ya rasa ransa a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a mahaɗar Immigration Junction da ke Agu Awka, a kan titin Awka zuwa...
Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) ta sanar cewa hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ƙaru zuwa kashi 15.38 cikin ɗari a watan Maris na shekarar 2026,...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, ya ce ba zai sake neman takarar shugaban ƙasar daga 2027 ba. Ya ce idan aka yi la’akari da shekarunsa...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta yi gargaɗin cewa jihohi 33 da kuma al’ummomi sama da 14,000 na cikin haɗarin fuskantar ambaliyar ruwa a shekarar 2026, yayin da...
Ministan Yaɗa labarai da wayar da kai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike mai zaman kansa kan...
Gwamnatin Najeriya ta janye tuhumar da ta ke yiwa tsohon ministan shari’a Abubakar Malami da ɗan sa Abdul’aziz na ɗaukar nauyin ta’addanci. Mai gabatar da ƙara...
Ofishin kula da basussukan Najeriya ya gabatar da wannan adadi, a ci gaba da rahotannin da yake bayarwa lokaci zuwa lokaci dangane da bashin da gwamnatin...
Hukumar UEFA ya yi fatali da ƙorafin da Barcelona ta shigar dangane da wani hukuncin alƙalin wasa da ya haifar da cecekuce, yayin wasan kwatafainal na...
Gwamnatin Pakistan ta ce yanzu haka tana ci gaba da ƙoƙarin shawo kan ƙasashen Amurka da Iran domin komawa kan teburin tattaunawa da nufin samar da...
Jigo a jam’iyyar ADC, Buba Galadima, ya ce rashin jin daɗin da ‘yan Nijeriya ke ciki ya kai matakin da ko matacciyar gawa, idan ta shiga...
Gwamnatin Tarayya ta yi karin haske kan harin nan da jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Kasa (NAF) suka kai a yankin Jilli na Karamar Hukumar...
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswil Akpabio, ya bayyana cewa yanayin tsaro a Najeriya zai inganta bayan zaben 2027 da makonni biyu. Akpbabio ya bayyana haka ne a...
Rundunar ’yan sanda ta Jihar Kano ta kama wani mutum mai shekaru 41, Lucky Isuma, bisa zargin hannu a mutuwar wata matar aure a unguwar Sabon...
Dakarun tsaro da ke aiki ƙarƙashin rundunar Operation Hadin Kai sun kama wani matashi ɗan kimanin shekara 15 da ake zargi da hannu a wani hari...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya tabbatar da cewa harin sama da sojojin Najeriya suka kai ya shafi ƴan ta’adda da dama fiye da fararen...